Afirka
Firaministan Libiya Ya Bayyana Cewa Ana Ci Gaba Da Wargaza ‘Yan Bindiga
Firayim Ministan Libya Abdulhamid Al-Dbeibah ya fada a ranar Asabar da ta gabata cewa kawar da mayakan sa kai wani…
Duniya
Paparoma Leo Ya Yi Allah Wadai Da Cin Zarafi Tare Da Yin Kira Ga Hadin Kai A Wajen…
Paparoma Leo na 14 ya yi Allah-wadai da yadda ake cin zarafin talakawa tare da yin kira da a hada kai a cocin a…
Kiwon Lafiya
Ranar Hawan Jini Ta Duniya: Al’umma Sun Samu Gwajin Jini Kyauta A Sokoto
Kungiyar masu fama da hawan jini ta Najeriya HSN ta samar da awo da gwajin hawan jini kyauta ga ‘yan kasuwa 120 a…
Wasanni
Najeriya Ke Kan Gaba A Gasar Cin Kofin Duniya ‘Yan kasa Da Shekaru 20 A…
An kammala filin gasar karshe na Gasar cin kofin duniya ta FIFA U20 karo na 24 wanda za a yi a Chile 27 ga Satumba…
kasuwanci
CBN Ya Yi Gargadi Akan Kwangilolin Karya Da Tallafi
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya gargadi ‘yan Najeriya game da cudanya da daidaikun mutane da kungiyoyi masu…
siyasa
APC Arewa Maso Yamma Sun Amince Da Shugabancin Tinubu
Jam’iyyar APC shiyyar Arewa maso Yamma ta kada kuri’ar amincewa da shugaban kasa Bola Tinubu kan yadda ya kawo…
ilimi
Rikodin Guinness: Shugaba Tinubu Ya yabawa Mai kirkiran Najeriya
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya taya matashin Dan Najeriya mai kirkire-kirkire Oluwatobi Oyinlola murnar samun kundin…
muhalli
An Raba Tankokin Ruwa Kyauta Ga Al’ummar Sokoto
Yayin da Jihar sokoto ke cigaba da yaki da matsalar karancin ruwa Hon. Faruk Sarkin Fada ya raba wa al’umma da…
Harkokin Noma
Kungiyoyin CSO Sun Bukaci A Kara Tallafawa Mata Manoman A Kwara
Kungiyar Kwamitin Kasafin Kudi (BCG) ta yi kira da a kara yawan kudaden kasafi da tallafin da aka yi niyya ga mata…
[wpcdt-countdown id="10945"]