An Siyar Da Rigar Dan Wasan Kwallo Kwando LeBron James A Dala Miliyan 3.7 Aliyu Bello Jan 28, 2023 0 Wasanni An sayar da rigar fitaccen dan wasan kwallon Kwando, LeBron James a kan dala miliyan 3.7 a gwanjon ranar Juma'a.…