Kwalara: Hukumar NCDC ta ce mutane 922 sun kamu, 32 sun mutu Aliyu Bello Mar 29, 2023 0 Kiwon Lafiya Cibiyar hana yaduwar cututtuka ta Najeriya ta samu jimillar mutane 922 da ake zargin sun kamu da cutar kwalara,…