Take a fresh look at your lifestyle.

Shugaba Muhammadu Buhari ya kaddamar da sabuwar masanaantar sarrafa takin zamani na Dangote ranar Talata a yankin Ibeju Lekki dake jihar Legas.

 

Wannan katafariyar masanaantar ta lakume Naira biliyon biyu da rabi, za’a rinka samar da  metrik ton Miliyon uku a kowace shekara..

 

Hakazalika masanaantar zata bunkasa harkokin takin zamani a Najeriya .A halin da kasar ke ciki akasarin takin zamani da ake anfani da shi kashi Tamanin daga cikin dari ana shigowa da shi ne daga kasashen waje,Sabina haka takin Armani n.a. Dangle zai cikas gurbin bukatar al’ummar kasa.

 

Wannan masanaantar samar da takin zamani na Dangote da aka bude zai bunkasa tattalin arzikin yammacin Afirka .Tuni Legas tayi naam da wannan masanaantar samar da takin zamani  da zai kawo bunkasa harkokin kayayyakin da zaa fitar da su kasashen ketare.

 

Shugaba Buhari yayi anfani da wannan damar wajen ziyarar tashar dakon kaya na kan tudu dake tsakiyar teku da kuma matatar albarkatun Mai da kanfanin sarrafa magunguna.

 

Jim kadan kafin a kaddamar da masanaantar,mai magana da yawun shugaban kasa, Femi Adesina, ya yaba da irin gagarumin kokarii wajen tabbatar da kasar ta wadatu da hanyoyin samar da kayan masarufi .

 

kamar yada kula sani, shugaban kasa ya dukufa wajen  wadatar da al’umar Najeriya da abinci da kuma fitar da ‘yan Najeriya daga kangin talauci&.

LADAN  NASIDI

Najeriya

NITDA Tana Fadakar da Hukumomin Najeriya yayin da ake samun karuwar hare-hare ta Intanet

Bayan mamayar da Rasha ta yi wa Ukraine, hare-haren yanar gizo kan ‘yan kasuwa da kungiyoyin gwamnati sun karu,…

Hedikwatar Sojoji Ta Fada Da Dakarun Sashen Uku

Hedikwatar Rundunar Soja ta Sashen Sauya Sauyi da Ƙirƙirar Sojoji (DATI), ta wayar da kan sojojin na 3 Division…

Shugaba Buhari A Ganawarsa da Ministoci Masu Barin Gado

Yanzu haka dai shugaba Muhamadu Buhari yana ganawa a zauren majalisar dake fadar shugaban kasa, tare da ministoci…

Shugaba Buhari yayi bankwana da Ministoci masu barin gado

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi bankwana da mambobin majalisar zartaswa ta tarayya (FEC) masu barin gado, inda…