Browsing Category
Uncategorized
An Yaba Wa Shugaba Buhari Kan Nadin Daraktocin Hukumar Bunkasa Arewa Maso Gabas
Kungiyar Manoman kaji na kasa reshen Abuja babban birnin Najeriya ta yabawa shugaban kasar Muhammadu Buhari bisa…
Kwalejojin Kungiyar Ilimi Ta Yi Kira Ga Sake Tattaunawa Kan Karin Kuɗi
Kungiyar malaman kwalejojin ilimi COEASU ta yi kira ga gwamnatin Najeriya da ta koma kan teburin tattaunawa da…
NPC Ta Baza Jami’an Tsoro 18,000 Don Gudanar Da Bikin Easter Cikin Lumana
Kungiyar dake taimakawa jami’an tsaro domin wanzar da zaman lafiya a Najeriya wato, Nigerian Peace Corps ko kuma…
Yaƙin Ukraine: Macron, Biden Sun Amince Don Shiga Tsakani Da China
Shugaban Faransa Emmanuel Macron da takwaransa na Amurka Joe Biden sun amince su shiga tsakani da China domin…
Tattaunawa Da Tuntubar Juna Sune Tubalin Samun Zaman Lafiya: UFUK
An bayyana cewa tattaunawa da tuntubar juna na da mutukar mahimmanci wajen gina kasa, Daraktan Kungiyar Tuntubar…
Dr Kailani Mu Ka Sani A Matsayin Shugaban AASG – Maryam Danjaki
Gamayyar kungiyoyin magoya bayan jam’yyar APC wato APC Amalgamated Support Group ko kuma AASG a takaice, sun…
PDP Ta Lashe Kujerar Sanatan Jigawa Ta Tsakiya
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), ta bayyana Mista Habib Mustafa na jam’iyyar PDP a matsayin wanda ya…
Kakakin Majalisar Jihar Abia Ya Rasa Mazabar Sa Zuwa Ga Dan Takarar LP
Dan takarar jam’iyyar Labour Party, Mista Obi Aguocha ya samu kuri’u 48,199 inda ya kayar da kakakin majalisar…
Equatorial Guinea Ta ki amincewa Da Kudurin Majalisar Tarayyar Turai
Mataimakin shugaban kasar Equatorial Guinea, Teodoro Mangue ya yi watsi da kudurin da Majalisar Tarayyar Turai ta…
Jihar Nasarawa Ta Ware Naira Biliyan 2 Domin Gina Makarantu
Gwamnatin jihar Nasarawa da ke arewa maso tsakiyar Najeriya ta ce, za a kashe sama da Naira biliyan 2 don gina…