Browsing Category
Kiwon Lafiya
Jihar Gombe Za Ta Yi Wa Yara 900,000 Rigakafin Cutar Polio
Gwamnatin jihar Gombe ta ce ta yi wa yara sama da 900,000 allurar rigakafin cutar shan inna a aikin rigakafin da za…
Likitocin Amurka Sun Yi Dashen Idon Farko A Duniya
Likitoci a birnin New York sun sanar da cewa sun yi dashen ido na farko a duniya a wani tsari da ake yabawa a…
Gwamnatin Anambra Ta Horar Da Jami’an Lafiya Kan Kafa MPCDSR
Gwamnatin jihar Anambara tare da hadin gwiwar ma’aikatar lafiya ta jihar, sun gudanar da horon kwanaki biyu a Awka…
Jihar Ebonyi Da Jhpiego Abokin Hulɗa Zasu Inganta Ci Gaban Lafiya
Gwamnatin jihar Ebonyi ta hada hannu da shirin Jhpiego don aiwatarwa da inganta tsarin bayar da lafiya a jihar.…
HIV: Masu Ruwa Da Tsaki Sun Bukaci Gwamnati Ta Kare Matasa Daga Wariya
Masu ruwa da tsaki sun bukaci gwamnatin tarayya da na jihohi da su kare matasa masu fama da cutar kanjamau (HIV),…
Jihar Zamfara Ta Samu Yara 115,000 Da Ke Fama Da Tamowa – Bincike
Jihar Zamfara ta sami sama da yara 115,146 da ke fama da matsananciyar rashin abinci mai gina jiki (SAM), a cikin…
ATBUTH Yana Yin Tiyatar Laser Domin Cire Tsakuwar Koda
Asibitin koyarwa na Jami’ar Abubakar Tafawa Balewa (ATBUTH) da ke Bauchi, ya ce ya samu nasarar yin tiyatar Laser…
Jihar Legas Ta Haɗa Kai Akan Ƙirƙirar Kula Da Kai
A cewar Jami’in Sadarwa na Zamantakewa da Canjin Halayyar a Jihar Legas, Samson Okoliko, ya bayyana cewa, shirin…
Masu Ruwa Da Tsaki Sun Yaba Da Kara Wayar Da kan Jama’a Game Da Rigakafin…
Masu ruwa da tsaki a fannin kiwon lafiya, sun yaba da matakin wayar da kan jama’a da ake yi, da kuma shirin allurar…
Jihar Ogun Ta Bincika Masanaantar Samar Da Ruwa Akan Cutar Kwalara
A wani mataki na dakile barkewar cutar kwalara, gwamnatin jihar Ogun ta ma’aikatar muhalli ta shirya fara aikin…