Browsing Category
Kiwon Lafiya
Masu Ruwa Da Tsaki Sun Koka Kan Karuwar Masu Fama Da Makanta A Jihar Filato
Masu ruwa da tsaki a fannin kiwon lafiya sun koka kan karuwar cututtukan ido daban-daban a tsakanin…
Cututtukan Zuciya: Uwargidan Gwamnan Anambara Ta Yi Kira Da A Rika Duba Lafiya…
Uwargidan gwamnan jihar Anambra, Misis Nonye Soludo, ta bayyana cewa alkaluman mace-macen da suka shafi zuciya da…
NHIA Ta Nanata Haɗin Kai Da Jihohi Domin Faɗaɗa Inshorar Lafiya
Darakta-Janar na Hukumar Inshorar Lafiya ta Kasa (NHIA) Dr. Kelechi Ohiri ya jaddada kudirin gwamnati na inganta…
Tsohuwa ‘Yar Shekara 62 Ta Haihu A Lagos
Wata tsohuwa ‘yar shekara 62 mai suna Misis Fummi Akinade ta samu nasarar haifuwar wani yaro a wani asibiti mai…
Sama Da Mutane Miliyan 3.6 Ne Ke Amfana Daga Shirin Kiwon Lafiya Na NYSC Tun…
Darakta-Janar, Hukumar Yi wa kasa Hidima (NYSC), Brig. Janar Yusha’u Ahmed, ya ce ‘yan Najeriya 3,615,000 ne suka…
GBV: Jihar Adamawa, UNICEF Ta Horar Da Matasa 2,260
Hukumar Kula da Lafiya a matakin farko ta Jihar Adamawa, tare da hadin gwiwar Asusun Kula da kananan Yara na…
Ƙwararre Ya Bada Shawarar Kafawa Da Aiwatar Da Dokokin Hana FGM
Wani Mashawarcin Likitan Mata, Dr Nathaniel Adewole, a Asibitin Koyarwa na Jami’ar Abuja, Gwagwalada, ya yi kira da…
Kungiyar Zabiya Ta Nemi Hadin kai Da Goyon Bayan Gwamnati Domin Hana Ciwon Daji
Kungiyar Zabiya ta Najeriya (AAN), ta yi kira da a ba da hadin kai da goyon baya domin hana cutar daji ga zabiya…
Uwargidan Gwamnan Jihar Anambara Ta Tabbatar Da Bukatar Gano Cutar Daji Da Wuri
Uwargidan gwamnan jihar Anambra, Misis Nonye Soludo, ta bayyana cewa a gano cutar da wuri da wayar da kai kan…