Shugaban kasa Muhammadu Buhari ne ke jagorantar taron majalisar zartarwa ta tarayya, wanda aka gudanar a zauren majalisar da ke fadar shugaban kasa ta Villa, Abuja.
Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Farfesa Ibrahim Gambari, da shugaban ma’aikatan gwamnatin tarayya, Dr Folashade Yemi-Esan na daga cikin wadanda suka halarci taron.
Sauran sun hada da ministocin yada labarai da al’adu, Lai Mohammed, kudi, kasafin kudi da tsare-tsare na kasa, Zainab Ahmed, mai shari’a, Abubakar Malami, da kuma harkokin noma, Muhammad Abubakar.
Sauran sun hada da ministocin harkokin mata, Pauline Tallen, sufurin jiragen sama, Hadi Sirika, sadarwa da tattalin arziki na zamani, Farfesa Isa Pantami, da ayyuka da gidaje, Babatunde Fashola, da dai sauransu.
Taron na yau ana kyautata zaton shine na karshe ga gwamnatin mai ci, wanda zai kawo karshe a ranar 29 ga watan Mayu.
Ana sa ran majalisar za ta gudanar da zama na tantancewa a ranar Laraba mai zuwa, 24 ga Mayu.
рәміздер бойтұмар ретінде 9 сынып нәтиже сабақ, нәтиже сабақ сабақ жоспары 8 сынып махмуд кашгари узбекча,
махмуд кашгари является
потомком 8март құттықтау, 8
наурыз құттықтау әпкеге
молитвы на латинском отче наш карта таро жрица на отношения, верховная жрица перевернутая отношения
магия после которой нет долгов
заговор от болезни спины и нариман значение имени