Majalisar dattawan Najeriya a ranar Talata ta amince da wani kudurin kafa hukumar hana hada manya da kananan makamai.
Wannan kudurin da aka amince da shi ya biyo bayan gabatarwa da tabbatarwar da rahoton kwamitin akan tsaro da bayanan sirri na kasa,karkashin Jagorancin Sanatar Ibrahim Gobir.
Senate reverted to Plenary to report progress.
— The Nigerian Senate (@NGRSenate) July 26, 2022
LADAN NASIDI
Leave a Reply