Take a fresh look at your lifestyle.

Ranar Dimokuradiyya: Shugaba Tinubu Zai Yi Jawabin Kasa Baki Daya

0 135

Shugaban kasa Bola Tinubu zai yi babban jawabi wa al’ummar kasar a ranar Litinin, 12 ga watan Yuni, 2023, da karfe 6:00 agogon GMT, domin tunawa da ranar dimokuradiyya ta bana.

An umurci Talabijin, Gidan Rediyo, da sauran kafafen yada labarai na zamani da su hada kai da ayyukan gidan Talabijin na Najeriya da Rediyon Najeriya domin yada shirye-shiryen.

Daraktan yada labarai a fadar gwamnatin jihar, Abiodun Oladunjoye ne ya bayyana hakan a wani sako da ya fitar a ranar Lahadi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *