Dan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar tarayya ta Zariya ta jihar Kaduna, Tajudeen Abbas, ya zama kakakin majalisar wakilai ta 10.
Abbas, wanda shine dan takarar kujerar kakakin majalisar wakilai na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ya samu kuri’u 353 inda ya kayar da tsohon mataimakin kakakin majalisar, Idris Wase da shugaban hukumar leken asiri ta kasa a majalisa ta takwas, Aminu Jaji. kuri’u 3 kowanne.
Ya kuma yi rantsuwar kama aiki.
Leave a Reply