Take a fresh look at your lifestyle.

NATCOM: Daraktocin Yanki Sun Jaddada Goyan Bayansu Ga Jagorancin Dr. Baba

Musa Aminu, Abuja

8 516

Hukumar dakile yaduwar manya da kananun makamai ta Najeriya wata NATCOM, ta yi watsi da wasu dake ikirarin nada mista Otunba Adejare a matsayin sabon shugabanta wadda tuni hukumar hana yiwa tattalin azzikin kasa zagon kasa EFCC ta cika hannu da shi bisa wasu tuheme-tuhume da ta ke yi masa.

Hukumar tace har yanzu Dr. Baba Muhammad ta sani a matsayin shugabanta na kasa, sabanin wani Otunba Adejare, adon haka ta bukaci al’umar Najeriya da su yi watsi da masu ikirarin sake Shugabancin NATCOM.

Idan dai za a iya tunawa a kawankin baya ne wasu tsirarun daraktocin jihohin na hukumar suka yi ikirarin nada Otunba Adejare a matsayin sabon shugaba wanda yanzu Kuma Daraktocin shiyya ko Kuma zonal-zonal da mataimakan darakata janaral na kasa suka gudanar da babban taro domin tabbatar da sake jadda Shugabancin Dr Baba Muhammad.

Amb Shedarak Bamaiyi shi ne Shugaban sashen bayar da horo na hukumar ta NATCOM ya Kuma yi mana karin haske a madadin daukacin jagororin hukumar da suka gudanar da wannan taro.

Itama Mai binciken kudi na kungiyar dake kasancewa kallabi tsakanin rawuna Hajiya Indo iliyasu ta mika godiyarta ga Allah tare da jinjina ga Shugaban hukumar, ta kuma nanata kira ga gwamnatin Najeriya karkashin jagorancin shugaba Bola Tinubu wajen ganin ta tabbatar da hukumar dake dakile yaduwar manya da kananun makamai a Najeriya a matsayin Daya daga cikin hukumomin gwamnatin tsaron kasar.

Tunda fari dai Dr Baba Muhammad ya ce ba zai taba yin kasa a gwiwa ba wajen ganin ya ci gaba da bada himma akan ciyar da kasa gaba, kana zai tabbatar doka ta yi aiki akan duk wanda ya Sabawa dokokin hukumar ta hanyar zagon kasa ko Kuma kawo rudani domin zama darasi ga yan baya.

AK

8 responses to “NATCOM: Daraktocin Yanki Sun Jaddada Goyan Bayansu Ga Jagorancin Dr. Baba”

  1. Excellent article. Keep posting such kind of info on your site. Im really impressed by your site.
    Hello there, You’ve done a great job. I will certainly digg it and personally suggest to my friends. I am confident they’ll be benefited from this site.
    https://www.ludikarus.com/author/roadjam1/

  2. Can I just say what a relief to discover someone that genuinely understands what they are discussing online. You certainly know how to bring a problem to light and make it important. More and more people ought to look at this and understand this side of your story. It’s surprising you aren’t more popular since you surely have the gift.
    https://www.google.co.uz/url?q=https://beckham-uz.com/

  3. В динамичном мире Санкт-Петербурга, где каждый день кипит жизнь и совершаются тысячи сделок, актуальная и удобная доска объявлений становится незаменимым инструментом как для частных лиц, так и для предпринимателей. Наша платформа – это ваш надежный партнер в поиске и предложении товаров и услуг в Северной столице. Доска объявлений СПб

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *