Take a fresh look at your lifestyle.

ESE BRUME TA LASHE ZINARI A WASAN TSALLAKE-TSALLAKE NA MATA

0 631

A karshen gasar tsallake-tsallake na gasar wasannin kasashe renon Ingila a Birmingham 2022 , da nasarar lashe Zinari da ‘yar wasan Najeriya Ese Brume,wanda ya nuna irin rawar gani da tayi a gasar wasannin Birnin Glasgow a shekara ta 2014 .

Tarihin da ta kafa tare da cin nasarar lashe Azurfa akan ‘yar kasar Avstireliya Brooke Buschkuehl  , ‘yar Ghana Deborah Acquah.

‘Yar wa san tsallaken Najeriya Ese Brume lokacin da ta lashe Zinari a was an Kasashe renon Ingila a birnin Birmingham.

LADAN NASIDI

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *