Take a fresh look at your lifestyle.

KIMANIN MUTANE 11 SUKA MUTU A HARIN BAM DIN SOMALIYA

Theresa Peter

6 213

Wani harin Bam da aka dasa a garin kismayo dake kudancin  somaliya ya kashe mutane  hudu, ya kuma raunata goma sha daya.

Hukumomi  a Somaliya sun sanar da cewa anyi yunkurin tada Bam daya a cikin Motar Safa dauke da fasinjoji farar hula a kauyen Buulo-haji a yankin Kismayo, fadar mulki kudanci dake jihar Jubaland, inda mutane da dama sukaji rauni.

Majiyoyin kiwon lafiya sun ce wasu daga cikin wadanda sukaji rauni na cikin halin rai kwakwai mutu kwakwai.

Mazaune yankin  sun bayyana cewa bayan fashewar farko akan karamar motar safa, masu ceto da ke kokarin isa wurin sun ji rauni lokacin da Bam na biyu ya tashi.

Hukumomin kasar sun zargi kungiyar a-lshabab mai alaka da al’Qaida da kai harin,amma kawo yanzu babu wanda ya dauki aihakin kai harin.

A halin da ake ciki, jami’an somaliya sun ce sojojin Amurka sun kaddamar da faramaki ta sama bisa bukatar gwamnatin tarayyar somaliya a yankin tsakiyar hiran. Amurka bata tabbatar da haka ba. Jami’an gwamnati sun ce an kai harin ta sama ne domin kare dakarun sojin kasar somaliya wanda a lokacin suke yakar ‘yan ta’adda a yankin.

6 responses to “KIMANIN MUTANE 11 SUKA MUTU A HARIN BAM DIN SOMALIYA”

  1. konina power, состав конина пауэр 2023 бир орын бер бос болса, журегиннен бир орын бер бос болса скачать бейімделу деген не, бейімделу мысал ақ маржан скачать бесплатно, маржан екен скачать

  2. геосаяси кеңістік, дүниежүзілік геосаяси кеңістік
    11 сынып геометрия тест жауаптарымен, геометрия пәнінен кешенді
    диагностикалық тапсырмалар 10 сынып физикадан олимпиада
    есептері жауаптарымен 7 сынып, физика олимпиада
    7 сынып 2023 жауаптары қиын сұрақтар, ең қиын логикалық
    сұрақтар

  3. қарсы ілгек деген не, жүк көтергіш машиналарға қойылатын талаптар кара шанырак деген не, шаңырақ деген не адам мінезін түзеп болмайды, жақсы мінез түрлері буллинг в
    школе статистика, статья за буллинг в школе

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *