Take a fresh look at your lifestyle.

Kasar Habasha ta ayyana dokar ta-baci a yankin Amhara

10 114

Majalisar Ministocin Habasha na ayyana dokar ta-baci a yankin Amhara na kasar bayan da hukumomi suka nemi a taimaka musu a daidai lokacin da rikici ya barke tsakanin dakarun yankin da sojoji.

 

Ofishin firaministan kasar ya sanar da matakin ne a ranar Juma’a bayan da shugaban yankin ya ce aikin tabbatar da doka na yau da kullun ba zai iya shawo kan tashin hankalin ba.

 

Sanarwar na bukatar amincewa daga Majalisa.

 

Yankin na biyu mafi yawan jama’a a kasar Habasha ya fuskanci rashin zaman lafiya tun watan Afrilu, lokacin da hukumomin tarayya suka yi yunkurin kwance damarar jami’an tsaron Amhara bayan kawo karshen yakin shekaru biyu da aka kwashe ana gwabzawa a yankin na Tigray mai makwabtaka da kasar.

 

A shekarar da ta gabata ma hukumomi sun yi kokarin tarwatsa mayakan sa kai na Amhara da aka fi sani da Fano.

 

A wannan makon, mazauna yankin sun ba da rahoton fada a fadin yankin Amhara yayin da ‘yan bindiga suka kai hari kan rundunan sojoji tare da toshe hanyoyi.

 

An dakatar da zirga-zirgar jiragen sama zuwa manyan biranen yawon bude ido biyu, Lalibela da Gondar.

 

An kuma shafi hanyoyin shiga Intanet.

 

Wataƙila dokar ta-baci tana nufin ƙuntatawa kan motsi da ƙarin ikon tsarewa.

 

 

Africanews/Ladan Nasidi.

10 responses to “Kasar Habasha ta ayyana dokar ta-baci a yankin Amhara”

  1. Greate pieces. Keep posting such kind of information on your page. Im really impressed by it.
    Hi there, You’ve performed a fantastic job. I’ll definitely digg it and individually recommend to my friends. I’m confident they’ll be benefited from this web site.
    hafilat bus timing

  2. Good day I am so grateful I found your website, I really found you by accident, while I was looking on Google for something else, Regardless I am here now and would just like to say thanks for a marvelous post and a all round enjoyable blog (I also love the theme/design), I don’t have time to go through it all at the minute but I have bookmarked it and also included your RSS feeds, so when I have time I will be back to read a great deal more, Please do keep up the fantastic work.
    https://www.giantbomb.com/profile/musclehome9/about-me/

  3. В динамичном мире Санкт-Петербурга, где каждый день кипит жизнь и совершаются тысячи сделок, актуальная и удобная доска объявлений становится незаменимым инструментом как для частных лиц, так и для предпринимателей. Наша платформа – это ваш надежный партнер в поиске и предложении товаров и услуг в Северной столице. Доска объявлений СПб

  4. аккаунты варфейс В мире онлайн-шутеров Warface занимает особое место, привлекая миллионы игроков своей динамикой, разнообразием режимов и возможностью совершенствования персонажа. Однако, не каждый готов потратить месяцы на прокачку аккаунта, чтобы получить желаемое оружие и экипировку. В этом случае, покупка аккаунта Warface становится привлекательным решением, открывающим двери к новым возможностям и впечатлениям.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *