Take a fresh look at your lifestyle.

Kotu Ta Soke Zaben Wakilin PDP A Bayelsa

12 128

Kotun sauraren kararrakin zabe ta Majalisar Dokokin Jihohi ta soke zaben Mista Fred Agbedi na jam’iyyar PDP na mazabar tarayya ta Sagbama/Ekeremor na jihar Bayelsa.

 

 

A zaman da aka yi a Yenagoa, a ranar Juma’a, kotun ta umurci hukumar zabe mai zaman kanta, INEC da ta gaggauta janye takardar shaidar da ta ba shi tare da gudanar da sabon zabe a wasu rumfunan zabe a mazabar.

 

 

Ta umurci INEC da ta shirya sabon zabe ga masu kada kuri’a 20,000 da aka cire daga zaben ba bisa ka’ida ba.

 

 

Mista Michael Olomu na jam’iyyar All Progressives Congress, APC ya garzaya kotun inda ya yi addu’ar a bayyana shi a matsayin wanda ya yi nasara.

 

 

Olomu ya ce ya kamata a bayyana shi a matsayin wanda ya cancanta ya lashe zaben saboda tashe-tashen hankula da suka dabaibaye tsarin zaben.

 

 

Ya yi zargin cewa tashin hankalin da ake zargin abokin hamayyarsa ne ya kitsa shi, ya yi tasiri sosai kan ingancin zaben.

 

 

Olomu ya ce zaben bai gudana a unguwanni biyar ba, amma duk da haka an tattara sakamako.

 

 

Ya ce unguwannin sun hada da Ward 5 (Ebedebiri), Ward 11 (Ofoni, Sagbama), Ward 12 (Ekeremo), tare da Ward 3 da 4 a Ofoni, Sagbama.

 

 

Da yake mayar da martani, Agbedi ya bayyana a shirye yake ya shiga zaben na gaba.

 

 

 

NAN/Ladan Nasidi.

12 responses to “Kotu Ta Soke Zaben Wakilin PDP A Bayelsa”

  1. Hi there I am so delighted I found your web site, I really found you by accident, while I was researching on Askjeeve for something else, Regardless I am here now and would just like to say kudos for a remarkable post and a all round entertaining blog (I also love the theme/design), I don’t have time to read it all at the minute but I have book-marked it and also included your RSS feeds, so when I have time I will be back to read a great deal more, Please do keep up the great jo.
    hafilat card

  2. В динамичном мире Санкт-Петербурга, где каждый день кипит жизнь и совершаются тысячи сделок, актуальная и удобная доска объявлений становится незаменимым инструментом как для частных лиц, так и для предпринимателей. Наша платформа – это ваш надежный партнер в поиске и предложении товаров и услуг в Северной столице. Кладка печей каминов объявления печников

  3. магазин аккаунтов варфейс В мире онлайн-шутеров Warface занимает особое место, привлекая миллионы игроков своей динамикой, разнообразием режимов и возможностью совершенствования персонажа. Однако, не каждый готов потратить месяцы на прокачку аккаунта, чтобы получить желаемое оружие и экипировку. В этом случае, покупка аккаунта Warface становится привлекательным решением, открывающим двери к новым возможностям и впечатлениям.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *