Take a fresh look at your lifestyle.

VON Ta Jajanta Rasuwar Wakili, Hamisu Danjibga

12 141

Ma’aikatan Gidan Rediyon Muryar Najeriya (VON) sun sanar da rasuwar dan jarida ma’aikacin gidan Hamisu Danjibga.

‘Yan ta’adda sun yi garkuwa da marigayi Danjibga da sanyin safiyar ranar Litinin 18 ga watan Satumba, 2023 a Jihar Zamfara.

Marigayi Hamisu Danjibga ya kasance daya daga cikin masu aiko da rahotannin Sashen Hausa na VON. Ya kasance mai sadaukarwa kuma mai himma wajen bayar da rahoto kuma ya yi ayyuka daban-daban a tsawon aikinsa.

Ko shakka babu mu ma’aikatan VON da abokan aikinmu na kasa baki daya da kuma danginsa za mu yi kewar sa; duk da haka muna jajanta wa gaskiyar da Allah Madaukakin Sarki yake bayarwa kuma yake dauka,” a wata sanarwa da Darakta Janar na VON, Osita Okechukwu ya sanya wa hannu.

Ya ce; “A yayin da muke addu’ar Allah ya jikansa da rahama (RIP), muna rokon Allah Madaukakin Sarki da Ya wajabta wa iyalansa karfin gwiwa wajen jure rashin da ba za a iya kwatantawa ba.”

 

12 responses to “VON Ta Jajanta Rasuwar Wakili, Hamisu Danjibga”

  1. Thanks for any other great post. Where else could anybody get that type of information in such a perfect manner of writing? I have a presentation next week, and I am at the search for such info.
    bus card recharge near me

  2. В динамичном мире Санкт-Петербурга, где каждый день кипит жизнь и совершаются тысячи сделок, актуальная и удобная доска объявлений становится незаменимым инструментом как для частных лиц, так и для предпринимателей. Наша платформа – это ваш надежный партнер в поиске и предложении товаров и услуг в Северной столице. Частные объявления печников

  3. аккаунт варфейс купить В мире онлайн-шутеров Warface занимает особое место, привлекая миллионы игроков своей динамикой, разнообразием режимов и возможностью совершенствования персонажа. Однако, не каждый готов потратить месяцы на прокачку аккаунта, чтобы получить желаемое оружие и экипировку. В этом случае, покупка аккаунта Warface становится привлекательным решением, открывающим двери к новым возможностям и впечатлениям.

  4. Hi! Do you know if they make any plugins to help with SEO? I’m trying to get my blog to rank for some targeted keywords but I’m not seeing very good results. If you know of any please share. Many thanks!
    hafilat balance check

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *