Take a fresh look at your lifestyle.

Muryar Najeriya Na Zaman Makokin Wakilin Ta Hamisu Danjibga

13 164

Gidan rediyon Muryar Najeriya, ya sanar da mutuwar ma’aikacin ta Hamisu Danjibga, wanda ya mutu a hannun ‘yan ta’adda, tare da yin kira ga jami’ai da hukumomin tsaro da abin ya shafa da su nemo tare da hukunta wadanda suka aikata laifin.

 

 

“A cikin damuwa ne ma’aikatan gidan rediyon Muryar Najeriya (VON) suka sanar da kisan Hamisu Danjibga, wakilinmu da ‘yan ta’adda suka yi garkuwa da shi da sanyin safiyar Litinin, 18 ga Satumba, 2023, a jihar Zamfara.” Darakta Janar na Muryar Najeriya Osita Okechukwu ne ya bayyana haka a wata sanarwa da ya fitar.

 

 

Okechukwu ya bayyana Marigayi Hamisu Danjibga, daya daga cikin Wakilan Sashen Hausa na VON da ya dade yana aiki a matsayin dan jarida mai kwazo wanda ya yi ayyuka daban-daban a tsawon rayuwar shi.

 

Ya ce dangin VON da abokan aikin shi a fadin kasar za su yi kewar shi; yayi addu’ar Allah ya bai wa iyalan shi kwarin guiwar jure wannan rashi maras misaltuwa.

 

 

 

“Muna kira ga jami’an tsaro da su kamo wadannan ‘yan ta’adda tare da gurfanar da su cikin gaggawa,” in ji shi.

 

 

 

Ladan Nasidi.

13 responses to “Muryar Najeriya Na Zaman Makokin Wakilin Ta Hamisu Danjibga”

  1. I loved as much as you will receive carried out right here. The sketch is attractive, your authored material stylish. nonetheless, you command get got an nervousness over that you wish be delivering the following. unwell unquestionably come further formerly again since exactly the same nearly very often inside case you shield this hike.
    how many digits is etisalat recharge card

  2. Hey I know this is off topic but I was wondering if you knew of any widgets I could add to my blog that automatically tweet my newest twitter updates. I’ve been looking for a plug-in like this for quite some time and was hoping maybe you would have some experience with something like this. Please let me know if you run into anything. I truly enjoy reading your blog and I look forward to your new updates.
    https://tehnoprice.in.ua/shokery-protiv-napadayushchikh-kak-zashchitit-sebya-v-opasnoy-situatsii

  3. For most up-to-date information you have to go to see web and on web I found this web page as a best site for newest updates.
    hafilat

  4. В динамичном мире Санкт-Петербурга, где каждый день кипит жизнь и совершаются тысячи сделок, актуальная и удобная доска объявлений становится незаменимым инструментом как для частных лиц, так и для предпринимателей. Наша платформа – это ваш надежный партнер в поиске и предложении товаров и услуг в Северной столице. Популярная доска объявлений

  5. аккаунт варфейс купить В мире онлайн-шутеров Warface занимает особое место, привлекая миллионы игроков своей динамикой, разнообразием режимов и возможностью совершенствования персонажа. Однако, не каждый готов потратить месяцы на прокачку аккаунта, чтобы получить желаемое оружие и экипировку. В этом случае, покупка аккаунта Warface становится привлекательным решением, открывающим двери к новым возможностям и впечатлениям.

  6. Ведение беременности В ритме современного мегаполиса, такого как Санкт-Петербург, забота о женском здоровье становится приоритетной задачей. Регулярные консультации с гинекологом, профилактические осмотры и своевременная диагностика – залог долголетия и благополучия каждой женщины.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *