A duk lokacin da aka yi batu na jarumtakar mata akan yi musu kirari da cewa in baku ba gida wato “No woman no nation” a turance kuma su din ma su kan bugi kirji su ce “what man can do woman can do even better” wato mace za ta iya yin duk abin da namiji ya yi kai har ma ta fishi kwarewa.
A bisa wannan dalili mata sun kan hadu su kafa kungiya domin su rika magana da murya daya don cinma wannan buri na su, hakan ne kuma ya sa matan Najeriya daga jihohi 36 na kasar har da Abuja babban birnin tarayya suka kafa kungiyar “Voice of Women in Nigeria Leadership Initiative” a turance wato kungiyar Muryar Mata da kare hakkokinsu karkashin jagorancin Hajiya Halima Turaki Tijjani.
Kungiyar wadda ta yi babban taron kaddamar da shugabannaninta karo na biyu a Abuja ta sha alwashin yin dukkan maiyuwa domin ganin ta rika magana da murya daya don kare muradun mata tare da tabbatar da cewa ba a maida su saniyar ware ba a fagen siyasa da shugabancin Najeria,
Da take jawabi a wajen taron Hajiya Halima Turaki ta bayya cewa burin Kungiyar shi ne ta tallafawa mata ma su hazaka musamman ma su tasowa wajen basu ililmi da dabaru na kasuwanci da shugabanci wajen ganin sun fitar da kasar daga kalubale iri-iri dake ci gaba da addabarta, inda tuni ta fara gudanar da shirye shirye ta bunkasa rayuwar mata ta haryar koya musu sana’oi da ilimanytarwa domin su kansance maso dogaro da kansu.
“muna abubuwa da yawa, muna taimakon mata, muna basu tallafi kuma yawancin yara da basa makaranta muna sa su a makaranta muna biya, sannan kuma muna basu horo kan yadda za su zauna lafiya da jamaa da kuma iyalinsu’’. In Hajiya Halima Turaki
Dangane da batun shugaban kuwa, Hajiya Halima ta ce za su tabbatar da cewa an baiwa mata kaso 35 cikin 100 na mukaman gwamnati da siyasa, kuma nan ga ba kadan ma suna da burin kafa jamiyyar siyasa ta mata zalla.
Ta kara da cewa “Yawancinmu da muka kafa wannan kungiya yansiyasa ne, saboda haka muna da ra’ayi wata rana mu kafa jamiyyar siyasa”
A zantawarta da Mamema Labarai, daya daga cikin mambobin kungiyar kuma kwarriya a aikin jarida Hajiya Medina Dauda, ta ce mata sun taka rawar gani a Najeriya wajen bayar da shugabanci na gari abun koyi idan aka duba irin gudunmawar da su ke bayarwa a matakai daban-daban a Kasar. Saboda haka su suka fi cancanta da a mikawa ragamar shugabanci idan aka yi da la’akari da irin gaskiyar su da rikon amana da kuma bayar da tarbiya wanda hakan zai taimaka wajen yaki da cin hanci da rashawa.
“Cin hanci da rashawa dake kokarin kawo mana cikas a kasa zamu yi kokari mu tabbatar da cewa mata sun zama masu fadin gaskiya, masu jajircewa. masu tabbatar da cewa duk abin da aka basu na riko na aiki, su yi rikon amana a ciki, saboda in babu haka kasa ba zata ci gaba ba gaskiya.” in ji Medina Dauda.
Ita ma Chief Mrs Sarah Jaga cewa ta yi akwai haske a wannan tafiya saboda haka tana kira ga mata su marawa kungiyar baya kana su tashi tsaye domin taimawa juna.
An kuma karrama wasu mata da suka yi fice wajen kare hakkin mata a Najeriya irinsu Hajiya Gambo Sawaba, Laila Dogon Yaro, Mrs Dora Akunyili da dai sauransu yayin da aka rausaya da wakeke da raye-raye irin na kabulu daban daban dake cikin Najeriya.
AbdulkarimRabiu
priligy buy I have tried oral contraceptives, but I spot almost constantly on them and bleed periodically for no reason
Hi I am so grateful I found your weblog, I really found you by error, while I was searching on Aol for something else, Nonetheless I am here now and would just like to say thanks for a marvelous post and a all round exciting blog (I also love the theme/design), I don’t have time to browse it all at the minute but I have bookmarked it and also added in your RSS feeds, so when I have time I will be back to read a lot more, Please do keep up the excellent work.
how to check bus card balance online
Do you have a spam issue on this website; I also am a blogger, and I was wanting to know your situation; many of us have developed some nice methods and we are looking to exchange techniques with others, be sure to shoot me an email if interested.
zain bill payment
кайтсерфинг египет
Pretty! This has been an incredibly wonderful article. Thank you for providing these details.
hafilat card balance check
Howdy! Would you mind if I share your blog with my facebook group? There’s a lot of people that I think would really enjoy your content. Please let me know. Many thanks
hafilat card balance check
варфейс В мире онлайн-шутеров Warface занимает особое место, привлекая миллионы игроков своей динамикой, разнообразием режимов и возможностью совершенствования персонажа. Однако, не каждый готов потратить месяцы на прокачку аккаунта, чтобы получить желаемое оружие и экипировку. В этом случае, покупка аккаунта Warface становится привлекательным решением, открывающим двери к новым возможностям и впечатлениям.
В динамичном мире Санкт-Петербурга, где каждый день кипит жизнь и совершаются тысячи сделок, актуальная и удобная доска объявлений становится незаменимым инструментом как для частных лиц, так и для предпринимателей. Наша платформа – это ваш надежный партнер в поиске и предложении товаров и услуг в Северной столице. Популярная доска объявлений
Simply want to say your article is as surprising. The clarity in your post is just cool and i could assume you’re an expert on this subject. Fine with your permission allow me to grab your feed to keep up to date with forthcoming post. Thanks a million and please continue the rewarding work.
hafilat card