Take a fresh look at your lifestyle.

Kotu Ta Kori Kakakin Majalisar Nasarawa, Ta Bayyana Dan Takarar PDP

9 118

Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja ta kori kakakin majalisar dokokin jihar Nasarawa, Honorabul Ibrahim Balarabe Abdullahi, dan jam’iyyar All Progressives Congress, APC.

 

Kotun ta kori kakakin ne a ranar Talatar da ta gabata, inda kotun ta bayyana dan takarar jam’iyyar PDP, Sa’ad Abdullahi Ibrahim, a matsayin wanda ya cancanta ya lashe zaben mazabar Umaisha/Ugya a ranar 18 ga Maris, 2023.

 

Korar Abdullahi ta zo ne watanni bayan da wasu ‘yan majalisar suka bukaci babbar kotun tarayya da ke Lafia ta hana shi da Yakubu Kudu bayyana kansu a matsayin kakakin majalisa da mataimakinsa.

 

‘Yan majalisar sun shigar da kara mai lamba FHC/LF/CS/8/23, sun bukaci kotun da ta bayar da umarnin soke rantsuwar da Abdullahi, Kudu da wasu mambobin tara suka yi a ranar 6 ga watan Yuni 2023. zabe.

 

karar dai ta biyo bayan rikicin da ya barke a majalisar wanda ya samar da shugabanni biyu bayan Gwamna Abdullahi Sule ya kaddamar da majalisar jihar ta bakwai a ranar 6 ga watan Yuni.

 

Abdullahi da Daniel Ogazi, wadanda su ne shuwagabannin majalissar ta biyar da ta shida, sun yi ikirarin zama shugaban majalisar na bakwai.

 

An zabi Abdullahi kakakin ne a wani zama da ya gudana a ma’aikatar kananan hukumomi da masarautu da ‘yan majalisar 11 cikin 24, yayin da wakilai 13 suka zabi Ogazi a zauren majalissar.

 

 

Ladan Nasidi.

9 responses to “Kotu Ta Kori Kakakin Majalisar Nasarawa, Ta Bayyana Dan Takarar PDP”

  1. Hello outstanding website! Does running a blog similar to this require a great deal of work? I have absolutely no expertise in computer programming however I was hoping to start my own blog soon. Anyway, if you have any recommendations or tips for new blog owners please share. I know this is off topic nevertheless I just had to ask. Cheers!
    https://www.generation-n.at/forums/users/linkbill9/

  2. В динамичном мире Санкт-Петербурга, где каждый день кипит жизнь и совершаются тысячи сделок, актуальная и удобная доска объявлений становится незаменимым инструментом как для частных лиц, так и для предпринимателей. Наша платформа – это ваш надежный партнер в поиске и предложении товаров и услуг в Северной столице. Реклама в интернете бесплатно

  3. аккаунт варфейс В мире онлайн-шутеров Warface занимает особое место, привлекая миллионы игроков своей динамикой, разнообразием режимов и возможностью совершенствования персонажа. Однако, не каждый готов потратить месяцы на прокачку аккаунта, чтобы получить желаемое оружие и экипировку. В этом случае, покупка аккаунта Warface становится привлекательным решением, открывающим двери к новым возможностям и впечатлениям.

  4. Hey exceptional website! Does running a blog like this take a lot of work? I’ve absolutely no understanding of programming but I had been hoping to start my own blog soon. Anyway, if you have any suggestions or techniques for new blog owners please share. I know this is off topic but I just had to ask. Kudos!
    hafilat card

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *