Kotun koli ta tabbatar da Alhaji Abba Kabir Yusuf na jam’iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP a matsayin zababben gwamnan jihar Kano.
Nasarar Yusuf a Zaben Gwamna a 2023 ta samu kalubalantar Jam’iyyar All Progressives Congress, APC, da dan takarar ta na Gwamna a Jihar Kano, Alhaji Nasiru Yusuf Gawuna.
A baya kotun daukaka kara ta soke nasarar Yusuf a zaben.
NP/Ladan Nasidi.