Ministocin harkokin wajen Tarayyar Turai sun amince da wani shiri na 16 na takunkumi kan kasar Rasha kamar yadda jami’an diflomasiyya biyu suka bayyana.
Jami’an diflomasiyya a makon da ya gabata sun ce takunkumin zai hada da hana shigo da almuranum na farko sayar da na’urorin wasan bidiyo da kuma jerin jiragen ruwa na inuwa 73.
REUTERS/Ladan Nasidi.