A yau litinin ne shugaban kasa Muhammadu Buhari zai bar Najeriya domin duba lafiyarsa a kasar Ingila.
President Buhari leaves for London October 31, 2022, for routine medical checkup. He returns to the country 2nd week of November, 2022.
— Femi Adesina (@FemAdesina) October 31, 2022
Ya kara da bayyana cewa shugaban kasar na shirin dawowa kasar nan a mako na biyu na watan Nuwamba.