Take a fresh look at your lifestyle.

An Kammala Gasar Cin Kofin Kwallon Doki Na Sarkin Zazzau A Kaduna

Abdulkarim Rabiu, kaduna

1 295

Mai martaba Sarlin Zazzau HRH Ambassador Ahmad Nuhu Bamalli, da Shugaban Fifth Chukker
Adamu Atta da Yan wasan kungiyar kwallon Polo ta Fifth Chukker wadanda suka lashe gasar cin kofin African Patrons cup na sarkin zazzau na Shekara ta 2022 wanda aka yi wa lakabi da (2022 Emir of Zazzau African Patrons Cup Polo tournament) da ya gunada a filing wasannin Polo da shakatawa na Fifth Chukker polo dake Kaduna .

Mai martaba HRH Sarkin Zazzau Amb. Ahmed Nuhu  Bamalli a lokacin da ya ke mika kyauta ga shugaban kungiyar kwollon Doki ta Fifth Chukker Manuel Crespo bayan kingiyarsu ta lashes gasar.

 

AK

One response to “An Kammala Gasar Cin Kofin Kwallon Doki Na Sarkin Zazzau A Kaduna”

  1. Before I opened up The Gout Eraser on my e book reader, I had to ask myself a question augmentina We also demonstrated that the resistance of MCF 7 cells to tamoxifen was mainly mediated by MCF 7 stem cells, and that overexpression of the VDR in stem cells increased tamoxifen sensitivity in MCF 7 stem cells by inhibiting Wnt ОІ catenin signaling

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *