Take a fresh look at your lifestyle.

MAAIKATAR JIRAGEN SAMA TA NAJERIYA TACE BABU WANI JIRGI DA AKA ZABA A MATSAYIN NA NAJERIYA

0 380

Maaikatar zirga zirgar jiragen sama na Najeriya ta sanar da cewa babu wani jirgin sama da aka zaba ya rinka jigilar mutane mallakin Na Najeriya.

Daraktan hulda da jama’a na maaikatar Mr.James Odaudu ya sanar wa manema labarai a babban birnin tarayya Abuja.

 “Hankalin mu ya kai ga wani rahoto da wasu kafafan yada labarai cewa an zabi kanfanin jirgin sama na Qatar Airways a matsayin jirgin da Zai rinka wakilltar Zirga zirgar Jama’a wato tambarin , ‘Nigeria Air.’”

  “Wanna rahoto kanzon Krueger ne, Amma zai ya Kato Vilas ga yunkurin da ake n.a. samar da tsayayyen Jorgen sama mallakin Najeriya.” 

Hanyoyin Zabe

Maaikatar ta kuma da cewa babu wani mutum ko kanfanin da aka baiwa damar gudanar da wannan jigilar saboda bada dadewa ba aka fara neman masu shaawar hakan.

LADAN NASIDI

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *