Take a fresh look at your lifestyle.

“BA ZAMU LAMUNCE WA WANI YA RABA KAN ‘ YAN NAJERIYA BA”-SHUGABA BUHARI

0 493

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari yayi kira ga ‘ yan Najeriya da su kaucewa duk wanda ke yunkurin kin bin doka da oda a kasar ba.

Hakazalika Shugaban  ya kuma tabbatar wa ‘yan Najeriya cewa ba zaa yarda wani ko wasu kungiyoyi su kawo rabuwar kan al’ umar kasa ba.

A liyafr cin abincin bude baki da Gwamnoni,Ministoci da Manyan Jamian  tsaron kasa ranar Talata a fadar shugaban kas,yace; ‘‘Mune da kasa,kuma mune keda albarkatun karkashin kasa,kuma muna da al’ uma.Amma ban san abunda yasa mutane suka yarda har akaci nasarar cin  amanar kasa da kawo rikici a kasar su ba.”

Zaben 2023
Game da zabukan da zaa gudanar , the President affirmed that being a beneficiary of free, fair and credible elections, the introShugaban yace za’ a gudanar da zabe cikin kwanciyar hankali da lumana.

Shi kuwa a nasa jawabi Shugaban kungiyar Gwamnonin Najeriya Gwamnan jihar Ekiti, Dr Kayode Fayemi, yay aba wa Shugaba Buhari saboda juriya da dattakon da ya nuna a halin da kasar ke ciki.

 

LADAN NASIDI

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *