Fitacciyar jarumar fina-finan Nollywood, Eniola Badmus ta fita a shafinta na Instagram domin murnar zagayowar ranar da INEC ta ayyana dan takararta, Bola Ahmed Tinubu a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasa.
Jarumar wadda ta kasance mai goyon bayan Tinubu ta kasance a babban birnin tarayya Abuja, lokacin da Tinubu ke gabatar da jawabin karbuwarsa.
Comments are closed.