Take a fresh look at your lifestyle.

Zaben Gwamnoni: Za A Fara Tantance Masu Kada kuri’a A Jihar Borno

Aisha Yahaya, Lagos

0 170

Jami’an zabe na shirin fara tantancewa da kada kuri’a a zaben gwamna da na ‘yan majalisar dokoki a Maiduguri babban birnin jihar Borno a arewa maso gabashin Najeriya.

 

 

A dakin kada kuri’a na gidan gwamnati mai lamba 002, hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC, jami’ai sun isa wurin da karfe 6:45 na safe tare da kayan zaben.

 

 

Rukunin jefa kuri’a na gidan gwamnati yana da adadin masu kada kuri’a 1241.

 

 

Yanayin da ke kewayen da yankin yana cikin kwanciyar hankali da luma.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *