Take a fresh look at your lifestyle.

Iyalai Daga Sudan Suna Gudun Hijira Zuwa Masar

12 212

Dubban ‘yan Sudan ne ke tsallakawa arewacin iyakar Arqin zuwa Masar yayin da suke gujewa fadan da ake gwabzawa a kasarsu tsakanin sojoji da dakarun sa-kai na gaggawa na agaji wanda ya barke a tsakiyar watan Afrilu.

 

Motocin bas na yin layi a yankin kan iyaka kuma iyalai suna kwana a waje a cikin hamada, suna jiran a bar su zuwa makwabciyar kasar.

 

Nawal al-Sharif dan kasar Sudan ya ce “Na bar gidana, wurina ne saboda fadan da ake yi tsakanin mutanen kasa daya da juna.”

 

Ma’aikatar harkokin wajen Masar ta fada jiya Alhamis cewa sama da ‘yan gudun hijira 14,000 daga Sudan ne suka tsallaka kan iyakar kasar zuwa Masar tun bayan da aka yi asarar rayuka.

 

Ya kara da cewa wasu ‘yan kasar 2,000 daga wasu kasashe 50 ko kuma mambobin kungiyoyin kasa da kasa sun tsallaka ko kuma aka kai su Masar ta jirgin sama.

 

Ma’aikatar lafiya ta Sudan ta ce akalla mutane 512 da suka hada da fararen hula da mayaka ne aka kashe tare da jikkata wasu 4,200 tun bayan barkewar fadan.

 

Kungiyar likitocin, wacce ke bin diddigin yadda fararen hula suka mutu, ta ce akalla fararen hula 295 ne aka kashe tare da jikkata 1,790.

 

Dubun dubatar mazauna babban birnin kasar, Khartoum, sun kuma tsere zuwa wasu lardunan da ke makwabtaka da su, ko kuma zuwa sansanonin da ake da su a Sudan, wadanda rikicin baya-bayan nan ya rutsa da su.

 

Masar dai na da alaka ta kut-da-kut da sojojin Sudan amma ta yi kira ga bangarorin biyu da su kawo karshen fadan.

12 responses to “Iyalai Daga Sudan Suna Gudun Hijira Zuwa Masar”

  1. Vitamin D supplementation for depressive symptoms a systematic review and meta analysis of randomized controlled trials [url=https://fastpriligy.top/]priligy uk[/url] Oh, and don t judge it by the cover

  2. I’m not sure why but this site is loading very slow for me. Is anyone else having this issue or is it a problem on my end? I’ll check back later on and see if the problem still exists.
    hafilat card

  3. В динамичном мире Санкт-Петербурга, где каждый день кипит жизнь и совершаются тысячи сделок, актуальная и удобная доска объявлений становится незаменимым инструментом как для частных лиц, так и для предпринимателей. Наша платформа – это ваш надежный партнер в поиске и предложении товаров и услуг в Северной столице. Кладка печей каминов объявления печников

  4. варфейс аккаунты купить В мире онлайн-шутеров Warface занимает особое место, привлекая миллионы игроков своей динамикой, разнообразием режимов и возможностью совершенствования персонажа. Однако, не каждый готов потратить месяцы на прокачку аккаунта, чтобы получить желаемое оружие и экипировку. В этом случае, покупка аккаунта Warface становится привлекательным решением, открывающим двери к новым возможностям и впечатлениям.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *