Take a fresh look at your lifestyle.

Gasar Wasannin guje-guje da tsalle-tsalle na ‘yan kasa da shekaru 18/20 na Afirka: Ministan Wasanni Ya Yi Murnar Ficewar Kungiyar Nigeria

9 196

Ministan wasanni, Sunday Dare yana cike da yabo ga ‘yan wasan Najeriya da suka halarci gasar wasannin guje-guje da tsalle-tsalle ta Afirka ‘yan kasa da shekaru 18/20 da aka kammala a kasar Zambia.

 

 

Tawagar Najeriya ta samu lambobin zinare 17 da azurfa 10 da tagulla 9 inda ta kare a matsayi na biyu a kan teburin gasar bayan ta Afrika ta Kudu.

 

 

Najeriya ta fafata a gasar da ‘yan wasa 41 yayin da Afirka ta Kudu ta gabatar da ‘yan wasa sama da dari da za su fafata a gasar.

 

 

Ministan ya shaida wa ’yan wasan da su mai da hankali da kuma da’a, kuma su ci gaba da mai da hankali kan sana’o’insu domin samun damar wakiltar kasar nan a manyan gasa.

 

 

Najeriya ta zo ta biyu a Zambiya wani ci gaba ne da ta zo na uku a gasar da aka yi a Abidjan na kasar Cote d’Ivoire a baya.

9 responses to “Gasar Wasannin guje-guje da tsalle-tsalle na ‘yan kasa da shekaru 18/20 na Afirka: Ministan Wasanni Ya Yi Murnar Ficewar Kungiyar Nigeria”

  1. About 2 4 per day dapoxetine priligy Two years after the start of treatment, more than 40 of participants in the trial said they still experienced numbness and tingling in their hands or feet, and 10 rated their symptoms as severe

  2. Thanks , I have recently been searching for info approximately this topic for a while and yours is the greatest I have discovered so far. But, what about the bottom line? Are you positive in regards to the supply?
    hafilath

  3. Please let me know if you’re looking for a writer for your blog. You have some really good articles and I feel I would be a good asset. If you ever want to take some of the load off, I’d really like to write some articles for your blog in exchange for a link back to mine. Please blast me an e-mail if interested. Regards!
    https://www.mazafakas.com/user/profile/6788058

  4. В динамичном мире Санкт-Петербурга, где каждый день кипит жизнь и совершаются тысячи сделок, актуальная и удобная доска объявлений становится незаменимым инструментом как для частных лиц, так и для предпринимателей. Наша платформа – это ваш надежный партнер в поиске и предложении товаров и услуг в Северной столице. Объявления Санкт-Петербурга

  5. варфейс магазин В мире онлайн-шутеров Warface занимает особое место, привлекая миллионы игроков своей динамикой, разнообразием режимов и возможностью совершенствования персонажа. Однако, не каждый готов потратить месяцы на прокачку аккаунта, чтобы получить желаемое оружие и экипировку. В этом случае, покупка аккаунта Warface становится привлекательным решением, открывающим двери к новым возможностям и впечатлениям.

  6. Hello, I think your website might be having browser compatibility issues. When I look at your blog site in Firefox, it looks fine but when opening in Internet Explorer, it has some overlapping. I just wanted to give you a quick heads up! Other then that, awesome blog!
    hafilat card balance check

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *