Najeriya Da EU Zasu Karfafa Dangantakar Tsaro Da Zurfafa Zumunci Usman Lawal Saulawa Dec 19, 2025 Duniya Kungiyar Tarayyar Turai (EU) da Najeriya na shirin kara karfafa dadaddiyar alakar da ke tsakaninsu ta hanyar…
Sojojin Najeriya Sun Fatattaki ‘Yan Ta’adda A Jihar Borno Usman Lawal Saulawa Dec 19, 2025 Najeriya Dakarun Sojojin Najeriya na Operation Hadin Kai (OPHK) sun dakile wani yunkurin kutsawa cikin garin Bitta daga…
Minista Ya Yaba Da Nadin Mukamin Farfesa Orluwene A Matsayin Shugaaban UPTH Usman Lawal Saulawa Dec 17, 2025 Kiwon Lafiya Ministan babban birnin tarayya Nyesom Wike ya yaba da nadin Farfesa Chituru Godwill Orluwene a matsayin babban…
PDP ta sha alwashin sake karbe mulki a 2027 Usman Lawal Saulawa Dec 17, 2025 siyasa Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta bayyana shirinta na maido da mulkin siyasa a shekarar 2027 inda ta yi…
Tinubu Ya Amince Da Naira Biliyan 47 Na Aikin Titin Kano Usman Lawal Saulawa Dec 16, 2025 Najeriya Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da kashe zunzurutun kudi har naira biliyan 47 domin kammala aikin titin…
Gwamnan Kano Ya Yabawa Jarin Dangote A fannin ilimi Usman Lawal Saulawa Dec 12, 2025 Najeriya Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya yabawa hamshakin attajirin Afrika Aliko Dangote bisa sadaukar da kashi 25 na…
Masu Ruwa Da Tsaki Na Neman Asusun Kasa Don Bunkasa Ilimin AI Usman Lawal Saulawa Dec 12, 2025 Najeriya Tsohon Babban Sakataren Hukumar Kula da Jami’o’i ta Kasa (NUC) Farfesa Peter Okebukola ya yi kira da a samar da…
NPC Da NCC Zasu Hada Kai Don Yaki da Satar Yanar Gizo Usman Lawal Saulawa Dec 12, 2025 Najeriya Kungiyar ‘Yan Jarida ta Najeriya NPC ta jaddada aniyar ta na hada kai da Hukumar Kare Hakkin Mallaka ta Najeriya…
Mutanen Bagwai da Shanono, Sun Gamsu da Barau a Matsayin Dantakar Gwamnan Kano a… Usman Lawal Saulawa Dec 11, 2025 siyasa A wani yunkuri na nuna goyan bayan da godiya, wata babbar tawagar wakilai daga kananan hukumomin Bagwai da Shanono…
Jihar Gombe Ta Tabbatar Da Samar Da Kariyar Yara A 2026 Usman Lawal Saulawa Dec 10, 2025 Kiwon Lafiya Jihar Gombe ta ce ba za a samu rarar kayan abinci mai gina jiki na yara a shekarar 2026 ba biyo bayan biyan Naira…