GWAMNATIN NAJERIYA TA NA YUNKURIN KAWO KARSHEN RASHIN JIHA Usman Lawal Saulawa Sep 3, 2022 0 Najeriya Ma’aikatar kula da jin kai, da magance bala’o’i, da ci gaban al’umma ta kaddamar da shirin aiwatar da ayyuka na…
IMF TA AMINCE DA RANCEN DALA BILIYON 1.3 GA ZAMBIYA Usman Lawal Saulawa Sep 2, 2022 1 Afirka Asusun bada lamuni na duniya ya amince da rancen Dalar Amurka biliyan 1.3 ga kasar Zambia. Asusun zai…
MATAIMAKIN SHUGABAN KASA OSINBAJO YA GANA DA SHUGABAN BANKIN DUNIYA Usman Lawal Saulawa Sep 2, 2022 1 Najeriya Mataimakin shugaban Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo ya gana da shugaban bankin duniya David Malpass a birnin…
JIHAR NAIJA TA RUFE CIBIYOYIN SHAN MAGANI MARASA INGANCI Usman Lawal Saulawa Sep 2, 2022 10 Kiwon Lafiya Gwamna Abubakar Sani Bello na jihar Neja da ke arewa ta tsakiyar Najeriya, ya bayar da umarnin rufe dukkanin…
WA’ADIi NA BIYU: Al’UMMAR TIV A JIHAR NASARAWA SUN AMINCE DA GWAMNA… Usman Lawal Saulawa Sep 2, 2022 0 siyasa Al’ummar Tiv a Jihar Nasarawa sun yi alkawarin marawa Gwamna Abdullahi Sule baya na neman wa’adin mulki karo na…
NAJERIYA TA BULLO DA TSARIN FARFADO DA YAKIN AREWA MASO GABAS Usman Lawal Saulawa Sep 2, 2022 0 Najeriya An fito da wani tsari mai mahimmanci don farfadowa, daidaitawa da ci gaban tattalin arzikin yankin Arewa maso…
YA SAMU BABBAN BIRNIN TARAYYA YA SAMU BILIYON N718 DOMIN TSARON LAYIN DOGO Usman Lawal Saulawa Aug 24, 2022 0 Najeriya Majalisar Zartaswa ya amince da Naira Biliyon N718 domin inganta harkokin tsaron sufurin jirgin kasa. Ministan…
MAJALISAR ZARTASWA TA AMINCE DA BILIYON N43.6 DOMIN GINA HANYOYI A AREWA MASO… Usman Lawal Saulawa Aug 24, 2022 0 Najeriya Majalisar Zartaswa ta amince da kudi Naira Biliyon N43 domin shinfida hanyoyi a yankin Arewa Maso Gabashin…
MINISTAN TSARO YA BUKACI MAIDA HANKALI AKAN YERJEJENIYA DA SOJOJIN INDIYA Usman Lawal Saulawa Aug 23, 2022 0 Najeriya Ministan Harkokin Tsaro, (Rtd) Manjo Janarl Bashir Magashi ya bukaci a gaggauta gudanar d yerjejeniyar sojoji…
KWAMISHINONI TARA MAJALISAR DOKOKIN JIHAR KANO TA ZABA Usman Lawal Saulawa Aug 23, 2022 0 siyasa A ranar Litinin majalisar dokokin jihar Kano ta amince da nadin kwamishinoni Tara da Gwamnan jihar Abdullahi…