MINISTA YA BUKACI MATASAN NAJERIYA SU BADA GUDUMMOWAR GINA KASA Usman Lawal Saulawa Aug 13, 2022 0 Najeriya A bukin ranar matasan duniya,Ministan Matasa da ci gaban wasanni na Najeriya ,Sunday Dare yayi kira ga matasan…
HARIN MALI: AN SAMU KARUWAR MUTUWAR SOJOJI Usman Lawal Saulawa Aug 12, 2022 0 Afirka Gwamnatin Mali ta sanar da kisan sojoji 42 a wani harin ‘yan taadda ranar Lahadi Karin mutuwar da aka samu daga 17.…
SHUGABA BUHARI YA NADA LAWAL MATAIMAKIYA TA MUSAMMAN Usman Lawal Saulawa Aug 10, 2022 0 Najeriya Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ya nada tsohuwar sakatariyar din-din-din, Ofishin Kula da ayyukan bunkasa…
KIMANIN MUTANE 11 SUKA MUTU A HARIN BAM DIN SOMALIYA Usman Lawal Saulawa Aug 10, 2022 7 Afirka Wani harin Bam da aka dasa a garin kismayo dake kudancin somaliya ya kashe mutane hudu, ya kuma raunata goma sha…
SOJOJI SUN CAFKE ‘YAN TAADDAN DA SUKA KAI HARI A COCIN OWO Usman Lawal Saulawa Aug 10, 2022 0 Najeriya Sojojin Najeriya sun cafke ‘yan taaddan da suka kai hari a cocin Katolika dake garin Owo na jihar Ondo dake Kudu…
SHUGABA BUHARI YA BUKACI ‘YAN SIYASA DA SU ZAMA MASU KISHIN NAJERIYA Usman Lawal Saulawa Aug 9, 2022 0 Najeriya Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari yayi kira ga ‘yan siyasar Najeriya da su zama masu maida hankali da zurfin…
NAJERIYA TA BAI WA KANFANONIN SARRAFA MAGUNGUNA BILIYON N100 Usman Lawal Saulawa Aug 9, 2022 0 Kiwon Lafiya Gwamnatin Najeriya ta bada bashin Naira Biliyon N100 ga kanfanonin sarrafa Magununa da masu saka jarin bangaren…
WASANNIN KASASHE RENON INILA: NAJERIYA TA ZO TA 7th A TEBURIN KYAUTUKA Usman Lawal Saulawa Aug 8, 2022 0 Najeriya Tawagar wasanni ta Najeriya itace ta (7th) a teburin kyaututtuka a gasar wasannin tsere da tsallake-tsallake na…
GASAR WASANNIN KASASHE RENON INGILA: NAJERIYA TAZO TA 7th A TEBURIN ZAKARU Usman Lawal Saulawa Aug 8, 2022 0 Uncategorized Najeriya itace ta bakwai (7th) a teburin lambobin yabo a wasannin tsre-tsere da tsallake tsallake na gasar kaashe…
ESE BRUME TA LASHE ZINARI A WASAN TSALLAKE-TSALLAKE NA MATA Usman Lawal Saulawa Aug 8, 2022 0 Najeriya A karshen gasar tsallake-tsallake na gasar wasannin kasashe renon Ingila a Birmingham 2022 , da nasarar lashe…