Shugaban kasa Tinubu Ya Jajinta fitaccen Limamin Plateau Usman Lawal Saulawa Jan 17, 2026 Najeriya Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana matukar alhininsa dangane da rasuwar Imam Abdullahi Abubakar, babban…
Shugaban Kasa Tinubu Ya Karrama Cif Bisi Akande Yayin Cika Shekaru 87 Usman Lawal Saulawa Jan 17, 2026 Najeriya Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya jinjinawa babban jigo kuma Tsohon Shugaban Jam’iyyar APC na kasa Cif Bisi…
Shettima Ya Bar Abuja Domin Halartar Bikin Rantsar Da Shugaban Kasar… Usman Lawal Saulawa Jan 16, 2026 Najeriya Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima ya bar Abuja domin wakiltar Shugaban Kasa Bola Tinubu a wajen bikin…
Kano: ‘Yan Sanda Sun Hana Shirin Shugo Da Muggan Kwayoyi Da Bama-bamai Usman Lawal Saulawa Jan 16, 2026 Najeriya Rundunar ‘Yan Sanda a Jihar Kano da ke Arewa maso yammacin Najeriya ta samu gagarumar nasara wajen hana aikata…
Gwamnan Sokoto Ya Karyata Wani Zargin Karya Usman Lawal Saulawa Jan 16, 2026 Najeriya Gwamnan Jihar Sokoto Ahmed Aliyu ya karyata wani faifan bidiyo da ke yawo a kafafen sada zumunta na yanar gizo yana…
Majalisar dokokin kasar Singapore za ta tsige shugaban ‘yan adawa Usman Lawal Saulawa Jan 14, 2026 Duniya Majalisar dokokin kasar Singapore za ta yi muhawara a ranar Laraba kan ko za ta tsige madugun 'yan adawa Pritam…
Rikicin Kasuwancin China ya kai dala tiriliyan 1.2 a shekarar 2025 Usman Lawal Saulawa Jan 14, 2026 Duniya Rikicin kasuwancin China ya kai kusan dala tiriliyan 1.2 a shekarar 2025 in ji gwamnatin jiya Laraba yayin da…
Museveni ya bukaci ‘yan Uganda da su kada kuri’a yayin da zaben ke… Usman Lawal Saulawa Jan 14, 2026 Afirka Shugaban kasar Uganda Yoweri Museveni ya bukaci magoya bayansa da su fito domin kada kuri'a a daidai lokacin da…
Najeriya Ta Kaddamar da Kwamitin Samar da Wutar Lantarki Ta Kasa Usman Lawal Saulawa Jan 14, 2026 kasuwanci Gwamnatin Najeriya ta kaddamar da wani kwamitin fasaha mai mambobi 24 na Inter-Agency Technical Committee (IATC) da…
Kwankwaso ya musanta zargin sauya sheka da gwamnan Kano zai yi zuwa APC Usman Lawal Saulawa Jan 14, 2026 siyasa Wata sanarwa da mai taimaka wa Kwankwaso kan harkokin yada labarai Saifullahi Hassan ya fitar ta bayyana rahoton da…