Browsing Category
kasuwanci
Jami’ar Maiduguri Ta Samu Cibiyar Kirkira Da Harkokin Kasuwanci
Daya daga cikin manyan jami'o'in Najeriya, Jami'ar Maiduguri yanzu tana alfahari da sabuwar cibiyar kirkire-kirkire…
Gwamnatin Jihar Neja Zata Samar Da Hanyar Ci Gaba Mai Dorewa
Gwamnatin jihar Neja dake arewa ta tsakiyar Najeriya ta rattaba hannu kan yarjejeniyar fahimtar juna (MOU) da…
Gombe Ta Samar Da Hanyoyin Fasaha Domin Haɓaka Zuba Jari
Gwamnatin jihar Gombe na samar da hanyoyin fasaha domin bunkasa tattalin arzikin jihar, tare da gudanar da gasar…
Sauye-sauyen Kudi Yana Bada Sakamako Mai Kyau – CBN
Babban bankin Najeriya ya ce sauye-sauyen manufofinsa na hada-hadar kudi sun fara yin tasiri ga tattalin arzikin…
Kasar Sin Ta Kara Habaka Zuba Jari A Fannin Fasahar Kere-kere
Shugabannin kasar Sin, sun kuduri aniyar inganta masana'antu, suna ba da kudi ga masu kera kayayyakin fasahar…
Ƙimar Kuɗi: Kamfanoni Takwas A Najeriya Sun Yi Asarar N918.1bn
Kamfanoni takwas sun bayyana N918.1bn a matsayin asarar darajar kudin kasar sakamakon faduwar kashi 68.55 na…
Majalisar Wakilai Za Ta Kaddamar Da Aikace-aikacen Domin Sa Ido kan Fahimtar…
Mataimakin kakakin majalisar wakilai, Hon. Benjamin Okezie Kalu, ya bayyana cewa nan ba da dadewa ba Majalisar za…
Shugaba Tinubu Ya Bayyana Kawo Karshen Zuba Jari
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya tabbatar wa ‘yan kasuwa a kasar Saudiyya cewa duk wani cikas ga ci gaban tattalin…
Hukumar Man Fetur Ta Ba Da Gudunmawar N2.71tn Harajin Ma’adinai A Shekara Daya –…
Hukumar da ke fayyace masana’antu ta Najeriya (NEITI) ta ce daga cikin kudaden shigar ma’adinan da suka kai Naira…
Gwamnatin Najeriya Zata Kashe N7.76tn Akan Albashi Da Sauransu
Kwanan nan gwamnatin tarayya ta amince da biyan albashi da kungiyar kwadago, albashin ma’aikatan tarayya, da sauran…