Browsing Category
kasuwanci
Shugaban Najeriya Ya Nada Sabon Odita Janar Na Tarayya
Shugaban kasa Bola Tinubu ya amince da nadin Mista Shaakaa Chira a matsayin babban mai binciken kudi na tarayya,…
Fitar Da Najeriya Zuwa Angola Ya Kai $16.8m Cikin Shekaru Uku
Kayayyakin da Najeriya ke fitarwa zuwa Angola ya kai dala miliyan 16.8 tsakanin shekarar 2020 zuwa 2022, in ji…
Shugaban Kasa Tinubu Ya Nada Sabon Babban Jami’in Bankin Masana’antu
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya amince da nadin Dr. Olasupo Olusi a matsayin Manajan Darakta kuma Babban Jami’in…
Kamfanonin Jiragen Sama Suna Haɓaka Kujerun Jiragen Sama Domin Samun Kuɗeden Aiki
A matsayin wani ɓangare na dabarun shawo kan hauhawar farashin aiki a masana'antar zirga-zirgar jiragen sama,…
VP Shettima Yayi Alkawarin Isar Samar Da Wutar Lantarki
Gwamnatin Najeriya ta baiwa masu zuba jari a kasar tabbacin samar da wutar lantarki, musamman a rukunin…
Najeriya Da China Sun Fara Aiwatar Da Shirin Kere-keren Amfanin Gona
Hukumar bincike da raya sararin samaniya ta NASRDA tare da hadin gwiwar cibiyar binciken bayanai ta sararin…
Masu Ruwa Da Tsaki Na Neman A Rage Farashin Kayayyakin Gina
Masu ruwa da tsaki a masana’antar gine-ginen sun zage damtse domin ganin an rage farashin kayayyakin gine-gine…
Hukumar Kwastam Ta kama kwantena 20 Na Tumatir Da Ya A Tashar Jirgin Ruwa Na Legas
Hukumar Kwastam ta Port Terminal Multiservice Limited, PTML Command of Nigeria Customs Service ta kama kwantena…
Adadin Kasuwancin Jamus Da Najeriya Ya Kai Yuro Biliyan 3 – Wakiliya
Jakadiyar Jamus a Najeriya, Annett Günther ta bayyana aniyar Jamus na kara zurfafa da karfafa alakar da ke tsakanin…
Jihar Anambra Ta Canza Sunan Filin Jirgin Sama Jihar Zuwa Chinua Achebe
Gwamnan jihar Anambra Farfesa Chukwuma Soludo ya sanyawa babban filin jirgin saman fasinja da daukar kaya na jihar…