Browsing Category
kasuwanci
BUA Zai Rage Farashin Siminti Zuwa N3,500
A yammacin jiya ne wani reshen kamfanin BUA Cement, ya sanar da rage farashin simintin su daga N5000/6000 zuwa…
Shugaban Kasa Tinubu Ya Amince Da Biyan Ma’aikata Naira 35,000 Na Wucin Gadi
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya amince da biyan N35,000 na albashin wucin gadi ga duk ma'aikatan gwamnatin…
Jihar Enugu Zata Haɗa Kai Da Indonesiya Akan Masana’antu Da Ci gaban…
Gwamnatin jihar Enugu ta ce za ta hada kai da gwamnatin Indonesiya don samar da wadata ga juna, kwararar jari da…
Kwanciyar Hankali Shine Mabudin Ci Gaban Tattalin Arzikin Nijeriya – VP…
Mataimakin shugaban Najeriya, Kashim Shettima, ya bayyana kwanciyar hankali a matsayin daya daga cikin jigo a cikin…
Haɗin Gwiwa:Shine Mabuɗin Ci gaban Tattalin Arziƙi Da Ƙirƙirar Ayyuka- Ministan…
Ministan sadarwa, kirkire-kirkire da tattalin arzikin dijital na Najeriya, Dokta Bosun Tijani, ya ce hada-hadar…
Najeriya Ta Yi Kawance Da EU Kan Tsarin Tattalin Arziki
Gwamnatin Najeriya tare da hadin gwiwar kungiyar Tarayyar Turai, EU sun gudanar da wani taron tabbatar da tsarin…
Shugaban Kamfanin BoI Ya Karbi Kyautar Bankin Afirka A Birnin New York
An karrama Shugaban Babban Bankin Masana’antu na Najeriya Olukayode Pitan da lambar yabo ta Shugabancin Bankin…
Minista Ya Yaba Da Tallafin Da AFDB Ta Bai Wa Najeriya
Ministan kasafin kudi da tsare-tsare na Najeriya, Sanata Abubakar Bagudu, ya yaba wa Bankin Raya Afirka, AFDB, kan…
Babban Bankin CBN Ya Bude Wani Dandalin Yanar Gizo Na Takardun Lasisin Bankunan…
A ranar Lahadi ne babban bankin Najeriya (CBN) ya sanar da kaddamar da wani sabon dandali na yanar gizo don mika…
Hukumar NIMASA Za Ta Yi Amfani Da Tattalin Arziki Ta Hanyar Ci Gaban Bincike
Hukumar kula da harkokin jiragen ruwa ta Najeriya, NIMASA, ta ce tana shirin sake bude ofishin Lokoja, a wani…