Browsing Category
kasuwanci
NDIC Zata Biya Kudade Bankin Da Ya Rushe Ga Masu Ajiya Na Adadin Bankin Kasuwanci
A matsayin jami’in na bankunan da suka gaza a Najeriya, Hukumar Deposit Inshora ta Najeriya (NDIC) ta ce ta kammala…
NAICOM Ta Nemi Tallafin Jihohin Nasarawa Domin Zurfafa Karbar Inshora
Hukumar Inshora ta Kasa (NAICOM) ta kai wa Gwamnatin Jihar Nasarawa kamfen na biyan inshorar dole, gabanin taron ta…
Hukumar Tattara Kudaden Haraji Ta Jihar Neja Ta Yi Nasara A Shari’ar Ta Da…
Hukumar tattara kudaden haraji ta jihar Neja dake arewa ta tsakiyar Najeriya , karkashin Shugabanci Muhammadu Etsu…
Fadada Hanyar Haraji Shine Zai Haɓaka Harajin Gwamnati Da Bunkasa Aiyukan – RMAFC
Hukumar tattara kudaden shiga da kuma kasafin kudi (RMAFC), ta bukaci ‘yan Najeriya da su yi kokarin biyan harajin…
Gwamnatin Najeriya za ta hada kai da Gwamnoni domin yin amfani da dimbin…
Ministan ma’adanai mai tsafta, Mista Dele Alake, ya ce gwamnatin tarayya za ta hada kai da jihohi wajen yin amfani…
Ga Sabon Gwamnan CBN Dr Yemi Cardoso
Bayanin Dr Yemi Cardoso
Dr Yemi Cardoso dan jihar Legas ne a kudu maso yammacin Najeriya.
…
Hukumar Kwastan Ta Najeriya A Kano Da Jigawa Ta Samar Da Naira Biliyan 28.8 A…
Hukumar Kwastan ta jihar Kano da Jigawa ta tara Naira biliyan 28.8 a matsayin kudaden shiga daga watan Janairu zuwa…
ITF Ta Bukaci Gwamnoni Akan Karfafa Wa Matasa
Darakta Janar na Asusun Horar da Masana’antu (ITF), Mista Joseph Ari, ya bukaci gwamnonin jihohin Arewa 19 da su ba…
Jihar Neija Za Ta Saka Hannun Jarin N1tr Akan Samar Da Ababen More Rayuwa
Gwamna Mohammed Umaru Bago na jihar Neja dake arewa ta tsakiyar Najeriya ya kaddamar da shirin zuba zunzurutun kudi…
Shugaba Tinubu Yana Jawo Manyan Abokan Hulɗa A Diflomasiyyar Tattalin Arziƙi
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya gana da shugabannin kasashe uku da aka bayyana a matsayin manyan abokan…