Browsing Category
kasuwanci
Shugaba Tinubu Yana Jawo Manyan Abokan Hulɗa A Diflomasiyyar Tattalin Arziƙi
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya gana da shugabannin kasashe uku da aka bayyana a matsayin manyan abokan…
Najeriya Ta Yi Asarar Dala Biliyan 46 Ga Barayin Mai – Kakakin Majalisa
Shugaban Majalisar Wakilai, Hon Tajudeen Abbas ya ce Najeriya ta yi asarar dala biliyan 46 kwatankwacin Naira…
Shugaba Tinubu Ya Gana Da ‘yan Najeriya A Indiya
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya gana da ‘yan Najeriya mazauna kasar Indiya inda ya jaddada bukatar yin amfani da…
Shugaba Tinubu Yayi Maraba Da Jarin Indiya Na $14bn
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya yabawa masu zuba jari na Indiya bisa jajircewarsu na zuba jarin kusan dala…
Najeriya da Indiya sun sanya hannu kan yarjejeniyar dala biliyan 1 don samar da…
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya amince da yarjejeniyar dala biliyan 1 da Indiya don bunkasa masana'antu da samar…
Shugaban Najeriya Ya Yi Wa Masu Zuba Jari Na Indiya Albishir
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya yi wani babban taro da masu zuba jari na kasar Indiya inda ya yi alkawarin cewa…
Kudin Harajin VAT A Najeriya Ya Karu Da Kashi 10 Zuwa N781bn Q2 2023 – NBS
A cikin kwata na biyu na shekarar 2023, tara harajin kima da kima na Najeriya (VAT) ya ci gaba da zuwa sama, inda…
Gwamna Soludo Yayi Alkawarin kawo Karshen Tara Haraji Ba bisa Ka’ida ba
Gwamnan jihar Anambra, Farfesa Chukwuma Charles Soludo ya baiwa masana’antun da masu shigo da kaya da masu fitar da…
Musanya Kudi Zai Rage Dogara Akan Dala – Masanin Tattalin Arziki
Tsohon Darakta Janar na Cibiyar Kula da Kudade da Tattalin Arziki ta Afirka ta Yamma, WAIFEM Farfesa Akpan Ekpo ya…
Gwamnatin Shugaba Tinubu Za Ta Magance Hauhawar Farashin Kayayyaki-Ministan
Ministan Kudi na Najeriya kuma Ministan Tattalin Arziki, Wale Edun, ya ce hauhawan farashin kayayyaki wani muhimmin…