Browsing Category
Duniya
Papua New Guinea: An Kashe 64 A Rikicin Kabilanci ‘Mafi Girma’
Akalla mutane 64 ne aka kashe a rikicin kabilanci a tsaunukan Arewacin kasar Papua New Guinea, a cewar rahotannin…
Yukren Ta Zargi Rasha Da Kashe Fursunoni Takwas Marasa Makami
Yukren ta kaddamar da bincike kan zargin da ake yi wa sojojin Rasha na kashe sojojin Yukren takwas da ba su dauke…
Kotun Duniya Za Ta Ci Gaba Da Sauraren Karar Mamayar Da Isra’ila Ke Yi Wa…
Kotun kolin Majalisar Dinkin Duniya a yau litinin ta bude mako na ci gaba da sauraren shari’ar sakamakon mamayar da…
Sauye-sauyen Sojoji: Sashin Sojojin Yukren Ya Kaddamar Da Daukar Ma’aikata
A wani yunƙuri na ƙarfafa martabarta da ƙarfafa tsaron ƙasa, wani fitaccen rukunin sojojin Yukren ya ƙaddamar da…
An Tuhumi Wani Mai Ba Da Labari Na FBI Da Yin Karya Game Da Yarjejeniyar Kamfanin…
An tuhumi wani tsohon mai ba da labari na FBI da yin ƙarya game da alakar shugaban Amurka Joe Biden da ɗansa Hunter…
Gaza: Jakada Ya Bukaci Majalisar Dinkin Duniya Ta Cire Garkuwan Siyasar…
Gwamnatin Falasdinu ta yi kira ga Majalisar Dinkin Duniya da kawayenta da su kawar da garkuwar siyasa da Isra'ila…
Taimakon Yaki: Shugaban Yukren Ya Kai Ziyara Birnin Berlin Da Paris
A yau Juma’a ne ake sa ran shugaban kasar Ukraine Volodymyr Zelenskiy zai ziyarci Jamus da Faransa, domin kokarin…
Amurka Ta Ce Muhimmin Garuruwan Ukrain Zai Iya Fadawa Hannun Rasha
Amurka ta yi gargadin cewa Rasha za ta iya kwace muhimmin garin Avdiivka na gabashin Ukraine, wurin da aka gwabza…
Shugaban Falasdinawa Ya Yi Kira Ga Hamas Da Ta Kammala Yarjejeniyar Sulhu
Shugaba Mahmoud Abbas ya yi kira ga Hamas da ta gaggauta kammala yarjejeniyar sulhu da fursunoni tare da ceto…