Browsing Category
Duniya
Gaza: Sojojin Isra’ila Sun kashe Fararen Hula 21 A Wajen Asibitin Nasser
Mayakan sa-kai na Isra'ila sun kashe akalla Falasdinawa 21 bayan da suka bude wuta kan fararen hula da ke kokarin…
Ƙwaƙwalwa Lafiya Kalau Ta Ke,In Ji Biden
Shugaban Amurka Joe Biden ya fusata ya soki wani bincike da aka gudanar da aka gano cewa ya yi kuskure wajen…
Gaza: Amurka Ta Ce Ba Za Ta Mayar Da Martani Ga Harin Rafah Ba
Amurka ta gargadi Isra'ila cewa kai farmakin soji a yankin kudancin Gaza na Rafah ba tare da kyakkyawan shiri ba…
Ana iya Cimma Yarjejeniyar Don ‘Yancin Rahoton Amurka – Putin
Shugaba Vladimir Putin ya ce ya yi imanin za a iya cimma yarjejeniya da zata sako Evan Gershkovich, dan jaridar…
Shugaban kasar Yukrain Ya Kori Shugaban Sojojin Kasar Zaluzhnyi
Shugaban kasar Yukrain ya kori babban kwamandan sojojin kasar, Valerii Zaluzhnyi.
Hakan ya biyo bayan…
EU Ta Dau Matakin Shari’a Akan Dokar ‘Masarautar’ Hungary
Sabuwar dokar Hungary kan "kare ikon kasa", wanda jam'iyyar Fidesz mai mulki ta ce ya zama dole domin kare shi daga…
Rasha Ta Ka Hari Da Makami Mai Linzami A Garuruwan Ukraine
Jami'an Yukrai sun ce Rasha ta harba makamai masu linzami da jirage marasa matuka kan Kyiv da sauran garuruwan…
Zaben Pakistan:An Kashe Mutane 12 A Wani Hari Da Aka Kai A Ofishin ‘Yan Siyasa
Akalla mutane 12 ne aka kashe a wani hari da aka kai kan ofishin siyasa na wani dan takara a lardin Balochistan.…
New Zealand Ta Yi Kira Ga ‘Yan Tawayen Papua Su Saki Matukin Jirgin Sama Da…
Kasar New Zealand ta yi kira da a gaggauta sakin matukin jirgin Phillip Mehrtens wanda mayaka suka yi garkuwa da…
Gaza: Hamas Ta Mayar Da Martani Ga Shawarwarin Sulhu
Hamas ta ce ta mayar da martani ga wani tsari na tsagaita bude wuta a Gaza.
Ba a fitar da cikakkun…