Browsing Category
Duniya
Amurka: An Yanke Wa Tsohon Jami’in CIA Hukuncin Daurin Shekaru 40 A Gidan Yari
An yankewa wani tsohon jami'in CIA hukuncin daurin shekaru 40 a gidan yari saboda samunsa da laifin fallasa wasu…
Falasdinawa: Amurka Ta Kakabawa Mazauna Isra’ila Takunkumi Saboda Rikicin…
Shugaban Amurka Joe Biden ya amince da kakaba takunkumi kan wasu 'yan Isra'ila hudu da ake zargi da kai wa…
Shawarar Sulhu: Shugaban Isra’ila Ya Sha Alwashin Ci Gaba Da Yakin Gaza
Benjamin Netanyahu na Isra'ila yana fuskantar matsin lamba daga iyalan wadanda ake tsare da su da kuma kasashen…
Myanmar Ta Mika Wa Birnin Beijing wasu Sojojin kasar Sin Uku
Kasar Myanmar ta mikawa birnin Beijing wasu shugabannin yakin kasar Sin uku, wadanda suka yi kaurin suna wajen…
Rasha: Mai kalubalantar Putin Nadezhdin Zai Tsaya Takarar Shugaban kasa
Dan takarar Kremlin Boris Nadezhdin ya ce ya tattara isassun sa hannun da zai tsaya takara a zaben shugaban kasar…
An Nada Sultan Ibrahim A Matsayin Sarkin Malaysia Na 17
A ranar Laraba ne aka nada Sultan Ibrahim na Malaysia daga jihar Johor a kudancin kasar a matsayin sarki na 17 na…
‘Mummunan Yunwa’ A Gaza, Halin Da ‘Hellish’ Ke Ciki- WHO
Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta ce ba za ta iya isar da abinci zuwa Asibitin Nasser da ke Khan Younis ba duk da…
Rauni, Yunwa Da Kadaici: Yakin Gaza Ya Mayar Da Yara Marayu
An haife ta a cikin mummunan yakin da ake yi a Gaza, yarinya 'yar wata-wata da ke kwance a cikin incubator ba ta…
An Daure Tsohon Firayim Ministan Pakistan Da Matar shi Tsawon Shekaru 14 A Gidan…
Kotun da ke yaki da cin hanci da rashawa a Pakistan ta daure Imran Khan da matarsa Bushra Khan na tsawon shekaru…
Ministan Harkokin Wajen Farisa Ya Kai Ziyara Kasar Pakistan Domin Gyaran…
Ministan harkokin wajen Farisa ya isa Pakistan a daidai lokacin da kasashen biyu ke kokarin kwantar da tarzoma,…