Browsing Category
muhalli
Najeriya Za Ta Fara Canjin Noma Domin Bunkasa Tattalin Kasa -Masani
Najeriya na shirin fara aikin noma cikin gaggawa domin bunkasa tattalin arzikin kasar.
Wani kwararre, tsohon…
Sabuwar Manufar Najeriya Akan Bunkasa Noman Miliyoyin Kadadar Shinkafa
Najeriya na shirin kara yawan shinkafar da ake nomawa daga kasa da hekta miliyan daya zuwa hekta miliyan 2.7,…
Manoman Bauchi Sun Yi Kira Ga FG Ta Hana Sarrafa Taki Mara Kyau
Manoman jihar Bauchi sun yi kira ga gwamnatin tarayya da ta binciki jabun taki mara inganci tare da bayar da…
An Nada Shahararriyar Mafarauciya A Matsayin Kwamandan Farauta Da Gandun Daji
An nada wata ‘yar Najeriya ‘yar farauta Aisha Bakari a matsayin kwamanda, daraktan kula da farauta da dazuka na…
Jihohi 19 da birnin tarayya zasu amfana da wani shirin inganta Muhalli na…
Gwamnatin najeriya tayi wani hadin gwiwa da bankin duniya domin inganta muhalli a jihohi sha tara(19) na arewacin…
Sama da mutane 500 a jihar Katsina suka amfana ta shirin inganta rayuwar…
Kimanin , mutane 516 ne suka shiga kuma suka amfana da tallafi, a karon farko na shirin Farfaɗowa daga Illar…
Mazauna Jihar Nasarawa Sun Yaba Da Aikin Titin Gwamnatin Tarayya A Jihar Nasarawa
Mazauna karamar hukumar Keffi da ke jihar Nasarawa a arewa ta tsakiyar Najeriya sun yabawa gwamnatin tarayya bisa…
Rundunar Yan sandan Najeriya a Katsina ta tallafa wa Iyalan Jami’anta da…
Kwamishinan yan sandan jihar Katsina Shehu Nadada ya hannanta chakin Kudi na sama da Naira miliyan Hamsin da Hudu…
Jihar Legas Ta Zata Samar Da Wutar Lantarki Mai Dorewa a 2023
Gwamnatin jihar Legas ta jaddada kudirinta na tabbatar da samar da wutar lantarki mai dorewa ga daukacin mazauna…
Najeriya Ta karbi Bakuncin Taron koli Na 16 Na Hukumar Tafkin Chadi
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce kasashen da ke cikin tafkin Chadi za su ci gaba da kare rayukan ‘yan kasa…