Browsing Category
muhalli
Najeriya Na Fatan Samar Da makamashi mai Inganci (JET-Ps)
Gwamnatin Najeriya ta ce a halin yanzu tana kokarin samar da wani kudiri ga kungiyar G7 na hadin gwiwan samar da…
Hukuma Ta Bukaci ‘Yan Najeriya Da Su Ceci Ungulu Daga Halaka
A ranar Lahadin da ta gabata ne gidauniyar kare hakkin dan adam ta Najeriya NCF ta yi kira da a kula da raguwar…
Gwamna Sanwo-Olu Ya Kaddamar da Tallafin Abinci Har Da Magidanta Marasa Lafiya
Gwamnan jihar Legas, Mista Babajide Sanwo-Olu, a ranar Lahadin da ta gabata ya kaddamar da rabon kayan abinci ga…
Al’ummar Bayelsa Sun Nemi Taimakon Gwamnatin Tarayya Na Shawo Kan Ambaliya
Al’ummar Otuoke da ke karamar hukumar Ogbia a jihar Bayelsa sun yi kira ga gwamnatin tarayya da na jihohi da su…
Masu ruwa da tsaki sunyi Kira Da A Tilasta Fitar Da Dokar Canjin Yanayi
Wasu masu ruwa da tsaki sun ba da goyon baya ga ƙungiyoyi masu zaman kansu (OPS), ƙungiyoyi masu zaman kansu da…
Yobe SEMA Da Ma’aikatar Yada Labarai Zasu Haɗa Kai Domin Faɗakarwar…
Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Jihar Yobe (SEMA) ta nemi hadin kan Ma’aikatar Yada Labarai kan yadda za a shawo…
Ambaliyar ruwa Ya yi Sanadiyar Mutuwar Mutane 5 A Adamawa
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar Adamawa, ADSEMA, ta tabbatar da cewa ambaliyar ruwa ta yi ajalin mutane…
Matsalar Tsaro : VSF Ta Tallafa wa Yan Gudun Hijira 4000 A Jihar Katsina
Wata gidauniyar mai ba da tallafi ga wadanda matsalar tsaro ta shafa wato Victims Support Fund (VSF) a Turance,…
Gwamnatin Najeriya Ta Kafa Kwamiti Domin Magance Ambaliyar Ruwa
Gwamnatin Najeriya ta kafa wani babban kwamiti domin samar da hanyoyin magance ambaliyar ruwa da illolin da ke…
Hukumar Yaki Da Hamada A Jihar Bauchi Ta Dasa Itatuwa
Hukumar Kare Muhalli ta Jihar Bauchi, BASEPA, ta dasa itatuwa iri-iri guda 200 a wasu al’ummomi biyu na Yakubun…