Browsing Category
Kiwon Lafiya
SFH, Kuros Riba Ta Wayar Da Kan Iyaye Mata Akan Lafiyar Haihuwa
A matsayin wani ɓangare na ayyukan bikin Ranar Mata ta Duniya ta 2024, Ƙungiyar Lafiya ta Iyali ta wayar da kan…
Hajj 2024: Legas Ta Nemi Tallafin Ma’aikatar Kiwon Lafiyar Akan Alurar Riga…
Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Legas, ta yi kira da a hada kai da hukumar lafiya ta tashar ruwa (PHS), kan…
Katsina Ta Sanya Mutane 293,000 A Cikin Shirin Bayar Da Gudunmawar Lafiya
Hukumar bayar da gudunmawar lafiya ta jihar Katsina ta sanya mutane a kalla mutane 293,008 cikin shirin.
…
Ma’aikatan Kiwon Lafiyar Oyo Sun Fara Yajin Aikin Gargadi Na Kwanaki 7
Kwararru a fannin lafiya a karkashin kungiyar kwararrun likitocin Najeriya a hukumar kula da asibitocin jihar Oyo,…
Sama Da Biliyan Daya Ke Wahala Daga Kiba A Duk Duniya – Rahoton WHO
Rahoton Hukumar Lafiya ta Duniya na baya-bayan nan ya nuna cewa adadin masu fama da kiba a duniya ya ninka fiye da…
Kungiya Ya Gudanar Da Ayyukan Kiwon Lafiya Kyauta Ga Mazauna Kebbi
Wata kungiyar Musulunci mai suna Nasrul-lahi-L-Fathi-Society (NASFAT) reshen Birnin Kebbi, a ranar Lahadin da ta…
Likitan Dake Kasar Amurka Ya Bada Tallafin Na’urar Ultrasound Ga Asibitin…
Wani likita a birnin Brooklyn na birnin New York na kasar Amurka, Dokta Titus Okunlola, ya baiwa tsohon asibitin…
Kwararre Ya Shawarci ‘Yan Najeriya Akan Duba Lafiyar Su A Kullum
Manajan Darakta (MD) na Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya, Malam Ali Muhammad Ali, ya bukaci 'yan Najeriya da su…
Hawan Jini Halin Rayuwa, Inji Likita
Wani Likitan Magunguna na Iyali da Rayuwa, Dokta Moyosore Makinde, ya ce yana da mahimmanci mutane su fahimci cewa…