Browsing Category
Najeriya
Dakarun Sojoji Sun Gano Kodineta na Harin Bama-Bamai A Arewa maso Gabas
Dakarun Operation HADIN KAI (OPHK) sun bayyana Shariff Umar a matsayin babban kodinetan hare-haren kunar bakin wake…
Kamfanin Jiragen Kasa Najeriya Sun Ci Gaba Da Aiki
Hukumar kula da layin dogo ta Najeriya (NRC) ta baiwa fasinjoji tabbacin ci gaba da kokarin inganta inganci, jin…
Shugaba Tinubu Ya Gana Da Paul Kagame A Birnin Paris
Shugaba Bola Tinubu ya yi wata ganawar sirri da shugaban kasar Ruwanda Paul Kagame a birnin Paris na kasar Faransa,…
Shugaban VON Da FRCN Sun Jinjinawa Zulum A Yayin Da Jihar Borno Ta Nuna…
Farfadowar harkokin yawon bude ido a jihar Borno ta samu gagarumin ci gaba yayin da babban daraktan gidan rediyon…
Shugaba Tinubu Ya Yiwa Hadiza Bala-Usman Murnar Cika Shekaru 50 Da Haihuwa
Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya yabawa mai Bashi Shawara Na Musamman Kan Harkokin Siyasa kuma Shugabar Sashin…
Gwamnan Akwa Ibom Ya Nanata Alkawarin Ci GabaDa Zaman Lafiya
Gwamnan Jihar Akwa Ibom Fasto Umo Eno ya ja hankalin al’ummar jihar cikin sabuwar shekara tare da jaddada kudirin…
Uwargidan Shugaban Kasa Ta Jaddada Yunkurin Gwamnati Kan Ci gaban Yara
Uwargidan shugaban kasa Sanata Oluremi Tinubu ta jaddada kudirin gwamnatin tarayya na samar da yanayin da kowane…
Majalisar Zartarwar Kano Ta Amince Da Aiyukan Biliyan 6.9
Majalisar Zartaswar Jihar Kano ta amince da aiyuka da shirye-shirye na sama da Naira biliyan 6.9 wadanda suka hada…
Koyarwa Mabuɗin Gina Cibiyoyin Dorewa Ne – Minista
Ministan Yada labarai da Wayar da kan jama’a na Najeriya Mohammed Idris ya jaddada matsayin jagoranci da ilmantarwa…
FCTA Ta Sabunta Dokar Hana Babura A Abuja
Hukumar Kula Da Zirga-Zirgar Ababen Hawa ta Najeriya (DRTS) ta kara daukar tsatsauran matakai kan masu safarar…