Browsing Category
Najeriya
Shugaban Najeriya Ya Gana Da Shugaban Harkokin Kasashen Waje Na EU
Shugaba Bola Tinubu ya gana da babbar wakiliyar Tarayyar Turai, EU mai kula da harkokin waje da manufofin tsaro,…
Sojojin Ruwan Najeriya Sun Kubutar Da Mutane Bakwai Bayan Hadarin Jirgin Ruwa
Rundunar sojin ruwan Najeriya sun yi nasarar gudanar da bincike cikin gaggawa da ceto sakamakon wani hatsarin…
Najeriya Za Ta Haɗa Injiniyoyin Matasa Cikin Shirin Jagoranci
Ma’aikatar ayyuka ta Najeriya ta shirya shirye-shiryen shigar da matasan injiniyoyin Najeriya cikin aikin gadar…
Gwamnoni Za Su Mika Tsarin ‘Yan sandan Jihohi Ga Majalisar Dokoki Ta Kasa
Kungiyar Gwamnonin Najeriya (NGF) ta ce nan ba da jimawa ba za a mika cikakken tsarin kafa ‘yan sandan jihohi ga…
Karamar Sallah: Shugaba Tinubu Ya Isa Legas
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu, ya isa Legas da sanyin safiyar Juma'a bayan wata ziyarar tarihi ta kwanaki biyu da…
Eid-el-Fitr: Shugaba Tinubu Ya Isa Jihar Legas
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu, ya isa Legas da sanyin safiyar Juma'a bayan wata ziyarar tarihi ta kwanaki biyu da…
Shugaba Tinubu Ya Bar Kasar Birtaniya Bayan Ziyarar Kwana Biyu
Bola Ahmed Tinubu ya bar birnin Landan bayan wata ziyarar aiki ta kwanaki biyu da ya kai kasar Birtaniya, inda ya…
Shugaban Najeriya Ya Taya Al’ummar Musulmi Murnar Sallah Idi
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya mika sakon taya murna ga al’ummar Musulmi a Najeriya da ma duniya baki daya,…
Mataimakin Shugaba Shettima ya ziyarci wadanda fashewar bam ya rutsa da su a Borno
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya ziyarci wadanda harin bam din ya rutsa da su a asibitin koyarwa na…
Shugaba Tinubu Ya Jaddada Burin Nijeriya Da Birtaniya Na Ci Gaba Da Tsaro
Shugaban Najeriya Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ce karfin dangantakar Burtaniya da Najeriya ya ta'allaka ne ba kawai…