Browsing Category
Najeriya
WEF 2026: VP Shettima Ya Kaddamar Da Pavilion Na Najeriya A Davos
Mataimakin shugaban Najeriya, Kashim Shettima, ya ce bude gidan na Najeriya a Davos, ya nuna yadda kasar ta sake…
Kungiyar Dabarun Ma’adanai Ta Afirka Sun Sake Zaben Alake A matsayin…
An sake zabar Ministan Ma’adanai Mai Tsari, Dokta Dele Alake, a matsayin Shugaban Kungiyar Dabarun Ma’adanai ta…
Shugaba Tinubu Ya Dawo Najeriya Bayan Ziyarar Abu Dhabi
Shugaba Bola Tinubu ya dawo Najeriya bayan halartar taron, tare da wasu mambobin majalisar zartarwa ta tarayya, a…
Shugaban kasa Tinubu Ya Jajinta fitaccen Limamin Plateau
Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana matukar alhininsa dangane da rasuwar Imam Abdullahi Abubakar, babban…
Shugaban Kasa Tinubu Ya Karrama Cif Bisi Akande Yayin Cika Shekaru 87
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya jinjinawa babban jigo kuma Tsohon Shugaban Jam’iyyar APC na kasa Cif Bisi…
Shettima Ya Bar Abuja Domin Halartar Bikin Rantsar Da Shugaban Kasar…
Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima ya bar Abuja domin wakiltar Shugaban Kasa Bola Tinubu a wajen bikin…
Kano: ‘Yan Sanda Sun Hana Shirin Shugo Da Muggan Kwayoyi Da Bama-bamai
Rundunar ‘Yan Sanda a Jihar Kano da ke Arewa maso yammacin Najeriya ta samu gagarumar nasara wajen hana aikata…
Gwamnan Sokoto Ya Karyata Wani Zargin Karya
Gwamnan Jihar Sokoto Ahmed Aliyu ya karyata wani faifan bidiyo da ke yawo a kafafen sada zumunta na yanar gizo yana…
Gwamnan Kano Ya Raba Tallafin Jarin Fara Aiki Ga Mata
Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya raba Naira 50,000 kowannen su a matsayin jarin fara aiki ga daruruwan mata a…
Najeriya EU Sun Sabunta Hadin Gwiwa A Harkokin kasuwanci da Sauransu
Najeriya da Tarayyar Turai sun jaddada aniyarsu na karfafa hadin gwiwa mai fa'ida a fannonin kasuwanci da zuba jari…