Browsing Category
Uncategorized
Uwargidan Shugaban Kasa Ta Yabawa Tsofaffi
Uwargidan Shugaban Najeriya, Oluremi Tinubu, ta yaba da gudummawar da tsofaffi ke bayarwa ga ci gaba a cikin kasa…
Minista Ya Koka Da Yadda Ake Wa Yara Masu Nakasa Wariya A Makarantu
Karamin Ministan Ilimi a Najeriya, Dakta Yusuf Tanko Sununu, ya yi kira da a daina nuna wa yara masu nakasa wariya…
Gwamnan Katsina Ya Raba Takardun Daukar Aiki Ga Sabbin Malaman Makaranta 7,325
Gwamnan jihar Katsina malam Dikko Radda ya kaddamar da rabon takardun daukar aiki ga sabbin malaman makaranta sama…
Magatakardar Jamb Ya Shawarci Daliban Da Su Nemi Dabarun Sanao’i
Magatakardar Hukumar Shirya Jarrabawar Shiga Jami’a (JAMB), Farfesa Is-haq Oloyede ya ce a yanzu za a fi bukatar…
A Dubi Haihuwar Yesu A Matsayin Fitilar Bege- Akpabio
Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, Godswill Akpabio, ya yi kira ga daukacin ‘yan Nijeriya, musamman mabiya…
Kasafin Kudi Na 2024: Majalisar Dattijai Ta Fitar Da Cikakkun Bayanan Kasafin Kudi
Kwamitin kasafin kudi na majalisar dattijai ya fitar da cikakkun bayanai na kasafi na naira tiriliyan 27.5 na…
FUDMA Zata Yi Bikin Yaye Dalibai Tare Da Karrama Wasu Manyan Mutane.
Jami'ar Gwamnatin tarayya dake Dutsinma (FUDMA) dake jihar Katsina arewa maso yammacin Najeriya ta kammala dukkanin…
Gwamnatin Najeriya Ta Sake Yunkurin Samar Da Mafita Ga Kalubalen Tsaro Kan Iyakoki
Ministan harkokin cikin gida Dr. Olubunmi Tunji-Ojo ya bayyana kudirin gwamnati na yin hadin gwiwa da ofishin…
UMYU Ta Karrama Tsohon Gwamnan Katsina, Ibrahim Shema
Tsangayar nazarin aikin sharia ta jami'ar Umaru Musa Yar'adua (UMYU) dake jihar Katsina arewa maso yammacin…
Gwamnan Kogi, Imo Sun Mika Wa Takardun Sheida Ga Shugaba Tinubu
Zababbun gwamnonin jihohin Kogi da Imo, Usman Ododo da Hope Uzodinma, sun mikawa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu…