Ɗan takara shugaban ƙasa na jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP), Rabi’u Musa Kwankwaso ya kaɗa ƙuri’ar sa a mazaɓarsa da ke ƙaramar hukumar Madobi a jihar Kano.
Kwankwaso ya fito ne da misalin ƙarfe 11:30 na safe, inda ya kaɗa ƙuri’ar tasa.

Tsohon gwamnan jihar Kanon na ɗaya daga cikin ƴan takarar shugabancin ƙasa da ake ganin za su taka rawar gani a zaɓen na 2023.
… [Trackback]
[…] Read More here on that Topic: hausa.von.gov.ng/dan-takarar-shugabanci-na-jamiyar-nnpp-ya-kada-kuriar-sa/ […]